Natanyahu Ya Ce Makamai Masu Linzami Masu Keta Nahiyoyi Na Iran Barazana Ce Ga Amurka

Jaridar Daily Mail ta kasar Burtaniya ta nakalto firay ministan HKI Benyamin Natanyahu yana gargadin Amurka kan abinda ya kira, makamai masu linzami masu keta nahiyoyi wadanda JMI take ginawa barazana ce ga Amurka. Ya ce makaman suna iya isa biranen Amurka daga cikin har gidan Trump da ke ‘Mar-a-Lago’, a bakin ruwa na Palm […]
Iran Da Sauran Kasashe Na Bakin Tekun Caspian Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyar Tsaron Tekun

Kasashen Iran, Rasha, Azerbaijan, da kuma Kazakistan sun rattaba hannu kan yarjeniyar samar da tsaro a ruwayen tekun Caspian wadanda suke tarayya a mallakarsu. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa kwamandojin sojojin ruwa na wadannan kasashe sun rattaba hannu a kan yarjeniyar a yau Laraba a birnin St. Petersburg na kasar […]
HKI Ta Kai Farmaki Kan Jiragen Ruwan ‘Sumud’ Kusa Da Gaza

Gamayyar Jiragen ruwan ceto ko (FFC) ta bada sanarwan cewa sojojin HKI a yau Laraba sun kai faramaki kan wasu jiragen gamayyar a tazarar kilomitan ruwa 120nm kacal daga zirin Gaza. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar FFC tana cewa hotunan bidiyo da na tsaye, duk sun nuna lokacinda sojojin yahudawan […]
Iran Ta Bukaci Karin Taimako Daga MDD Don Kula Da Yan Gudun Hijiran Afganistan

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar a Iran ya gana da shugaban hukumar yan gudun hijira ta MDD, inda ya bukaci karin taimako daga hukumar don kula da miliyoyin yan gudun hijiran Afganisatn a kasar. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Seyed Mohammad Bathaei yana fadar haka a taron kwamitin gudanarwa na hukumar […]
Burtaniya: An Ci Gaba Da Zanga-Zangar Goyon Bayan Falasdinawa Duk Tare Da Gargadin Jami’an Tsaro

Dalibai da malaman Jami’o’i a kasar Burtania sun bar ajujuwansu don halattar ganganmi a cikin jami’o’insu, na goyon bayan al-ummar Falasdinu da kuma yin tir da gwamnatin kasar saboda goyon bayan da take bawa HKI a kissan kiyashi, wanda ya kai shekaru biyu kenan a Gaza. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana […]
Qalibaf: Iran Ba Za Ta Yi Sassauci Kan Tsibiran Kasar Guda Uku Ba

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Iran ba zata taba yin sassauci game da tsibiranta guda uku ba Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir Qalibaf ya yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da da’awa mara tushe da ke kunshe cikin sanarwar hadin gwiwa da ministocin harkokin wajen kungiyar hadin […]
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Gayyaci Jakadun Kasashen Turai Don Gargadarsu

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta gayyaci jakadun kasashen Turai zuwa ma’aikatar Bayan katsalandan din da ke kunshe cikin sanarwar hadin gwiwa da ministocin harkokin wajen kasashen Larabawan yankin Tekun Farisa (GCC) da kungiyar tarayyar Turai suka yi, ma’aikatar harkokin wajen Iran ta gayyaci jakadu da shugabannin tawagogin kasashen kungiyar ta Tarayyar Turai tare da […]
Iran Ta Bayyana Aniyarta Ta Rashin Daina Samar Da Magunguna Ta Hanyar Fasahar Makamashin Nukiliya

Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta Iran ya jaddada cewa: Iran ba zata daina samar da magungunan da take yi ta hanyar fasahar makamashin nukiliya ba Kakakin Kwamitin Tsaro da Harkokin Waje na Majalisar Shawarar Musulunci (wato Majalisar Dokoki) Ibrahim Reza’ei, ya tabbatar da cewa ana ci gaba da samar da magungunan ta hanyar fasahar makamashin […]
Jihadul-Islami Ta Jaddada Aniyarta Ta Ci Gaba Da Gwagwarmaya Har Sai Falasdinawa Sun Samu ‘Yancinsu

Dakarun bangaren sojin kungiyar Jihadul Islama ta Falasdinu Sarayal-Quds ta bayyana cewa: Fursunonin mamaya ba za su ga hasken rana ba har sai an sharuddan Falasdinawa Dakarun bangaren sojin kungiyar Jihadul Islama ta Falasdinu, sun jaddada cewa: Fursunonin mamayar Isra’ila ba za su ga hasken rana ba, sai dai ta hanyar tattaunawa da musayar ra’ayi […]
Falasdinawa 12 Ne Suka Yi Shahada A Harin Wuce Gona Da Irin Sojojin Mamayar Isra’ila A Gaza A Yau Laraba

Falasdinawa 12 ne suka yi shahada a Gaza yayin da sojojin mamayar Isra’ila ke ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankin a yau Sojojin mamayar Isra’ila na ci gaba da zafafa matakan soji a zirin Gaza duk da kiran da shugaban Amurka Donald Trump ya yi na Isra’ila ta gaggauta dakatar […]
Hamas ta bayyana muhimman bukatunta a tattaunawar tsagaita wuta a Gaza

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta bayyana manyan sharudan ta a tattaunawar tsagaita bude wuta a Gaza, inda ta bayyana cewa tana kokarin shawo kan duk wani cikas domin cimma yarjejeniyar da ta dace da muradun al’ummar zirin Gaza. Kakakin kungiyar Fawzi Barhoum ne ya bayyana hakan a daidai lokacin da ake cigaba da tattaunawa […]
Iran ta yi gargadi game da katsalandan na EU akan tsibiran tekun Fasha

Iran ta yi watsi da sanarwar hadin gwiwa da kungiyar hadin kan kasashen yankin Gulf (GCC) da EU suka fitar tare da jaddada ikonta a kan tsibiran tekun Fasha nan guda uku: Greater Tonb, Lesser Tonb, da Abu Musa. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Esmail Baghai a wata sanarwa da ya fitar ya yi Allah […]
Isra’ila na ci gaba da kai hare-hare Gaza duk da tattauwanar da ake a Masar

Rahotannin daga Gaza na cewa Isra’ila na ci gaba da kai hare-hare a yankin Falasdinawa, a daidai lokacin da wakilan kungiyar da kuma masu shiga tsakani ke tattaunawa a Masar. Tankunan yaki da jiragen sama da jiragen ruwa na Isra’ila sun yi luguden wuta a wasu sassa na Gaza a ranar Talata. A cewar tashar […]
Gaza : Spain na son gurfanar da Isra’ila gaban ICC kan cin zarafin masu fafutukar kai agaji

Gwamnatin Spain, ta fara wani yunkuri na ganin an gurfanar da Isra’ila a gaban kotun hukuntan manyan laifuka ta Duniya wato ICC, kan cin zarafin ayarin masu fafatukar neman shigar da agajin jin kai zuwa Zirin Gaza. Biyo bayan shaidar da ‘yan kasar Spain suka bayar na zargin cin zarafin da sojojin Isra’ila suka yi […]
Faransa : Ana ci gaba da kira ga Macron ya yi murabus

A faransa ana ci gaba da kira ga shugaban kasar Emmanuel Macron da ya yi murabus. Murabus na firaminista Sébastien Lecornu ya yi, jim kadan bayan gabatar da sabuwar gwamnati, ya haifar da zaman dar-dar ga makomar Emmanuel Macron a siyasance. Kiraye-kirayen rusa majalisa ko murabus na shugaban kasar na karuwa, yayin da jam’iyyar National […]