The latest news and topic in this categories.
Wani jami'an gwamnatin kasar UAE ne zai isar da sakon shugaban kasar Amurka Donal Trump zuwa Tehran. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma'aikatar harkokin wajen
Jami'an tsaro a kasar Pakistan sun kubutar da mutane 155 daga cikin fasinjoji kimani 450 wadanda yan bindigan daga kungiyar 'Baloch Liberation Army (BLA) suke garkuawa da su tun jiya,
Wata kungiyar kare hakkin bil'adama a kasar Bahrain ta bayyana cewa, gwamnatin kasar ta kara yawan kama mutane yan adawa daga ciki har da yara kanana saboda shiga cikin zanga-zanga,
Wani jami'an gwamnatin kasar UAE ne zai isar da sakon shugaban kasar Amurka Donal Trump
Jami'an tsaro a kasar Pakistan sun kubutar da mutane 155 daga cikin fasinjoji kimani 450
Wata kungiyar kare hakkin bil'adama a kasar Bahrain ta bayyana cewa, gwamnatin kasar ta kara
Mohammad Reza Aref mataimakin shugaban kasa na farko a nan JMI ya bayyana cewa gwamnatin
Minisyan yaki na HKI Israel Kazt ya bayyana cewa sojojin HKI za su ci gaba
An fara gudanar da bukukuwan ranar soji a Iran a ranar 18 ga watan Afrilu ta hanyar gudanar da faretin soja a gaban shugaban kasar Mas'ud Pezeshkian An fara faretin
Kasar Yemen ta sanar da cewa: Amurka ta kaddamar da sabbin hare-haren wuce gona da iri kan garuruwan Sana'a, Sa'dah, da Al-Jawf Mahukuntan Yemen sun sanar da cewa: Amurka ta
Dakarun gwagwarmayar Yemen sun kaddamar da hare-haren daukan fansa kan yankin Jaffa da ke kusa da birnin Tel Aviv na Isra'ila Dakarun gwagwarmayar Yemen sun sanar da aiwatar da wasu
Mayakan kungiyar ta'addanci ta ISIS sun sake kunno kai a garuruwan Deir ez-Zor da Hasaka na kasar Siriya Yankunan Deir ez-Zor da Hasakah dake arewa maso gabashin kasar Siriya suna
Sojojin Sudan sun sanar da kashe mayakan dakarun kai daukin gaggawa 70, ciki har da kwamandojin mayakan a birnin a El Fasher fadar mulkin jihar Darfur ta Arewa A ranar
Yau Asabar Washington da Tehran, ke tattauanwa a birnin Rome na kasar Italiya, wace ita ce ta biyu a shiga tsakanin kasar Oman kan shirin nukiliyar Iran na zaman lafiya.