The latest news and topic in this categories.
Rundunar sojojin ruwa na JMI ta bude sansanin sojojin Ruwa mafi girma a kasar a garin Jask nab akin ruwa a lardin Huzmuzgan na kasar Iran kuma a bakin Tekun
A wani labarin kuma a atisayen 'Iktidar 1403' wanda sojojin kasar Iran suke gudanarwa, sojojin ruwa sun karbi jirgin ruwan Yaki Mafi girma na zamani wanda aka gina a cikin
Kakakin Fadar Kremlin na kasar Rasha Dmitry Pescov ya yi karin bayani kan yarjeniya mai muhimmanci tsakanin kasarsa da kuma JMI. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana
Rundunar sojojin ruwa na JMI ta bude sansanin sojojin Ruwa mafi girma a kasar a
A wani labarin kuma a atisayen 'Iktidar 1403' wanda sojojin kasar Iran suke gudanarwa, sojojin
Kakakin Fadar Kremlin na kasar Rasha Dmitry Pescov ya yi karin bayani kan yarjeniya mai
Firay ministan kasar Iraki Mohammed Shia' al-Sudani a cikin wata hiran da ta hada shi
Hukumar lafiya ta duniya ta bada sanarwan cewa har yanzun ana ci gaba da aman
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da
Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Afganistan ta bada sanarwan cewa kasar Iran ce a gaba da dukkan kasashen makobta da kasar Afganisatan wacce tafi shigo da kayakinta cikin kasar a shekara
Hukumar birnin istambul ta bada sanarwan dakatar da Akram Imamoglu daga matsayinsa na magajin garin birnin Istambul na wucin gadi, har zuwa lokacinda za'a tabbatar da kubutarsa daga abubuwan da
Kasar Rasha ta bayyana cewa dole Moscow da Beijing su shiga shawarwarin tattaunawar nukiliya da Iran. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa,