Ministan Tsaron JMI Ya Ce Makiya Zasu Sha Mamaki Idan Sun Keta Sararin Samaniyar Kasar

Ministan tsaron kasar JMI ya bayyana cewa kasarsa ta na da karfin garkuwan kare sararin samaniyar kasar mai karfi, sannan hakama a bangaren sojojin ruwa. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Burgediya Janar Aziz Nasir-zadeh ya na fadar haka a yau Litinin, a lokacin biki na musamman, na mikawa sojojin kasar sabbin […]
Akalla Sojojin HKI 13 Ne Suka Halaka Ko Suka Jikata A Wani Harin Maida Martani A Arewacin Gaza

Dakarun Falasdinawa masu gwagwarmaya da sojojin HKI a Arewacin Gaza, sun halaka akalla sojojin HKI 3 sannan wasu 10 sun ji raunuka, a hare-haren maida martani kan sojojin yahudawan a safiyar yau Litinin. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kafafen yada labarai na yahudawa da kuma larabawa da dama suna bada wannan […]
Iran Ta Nada Jakada Na Musamman A Harkokin Kasar Siriya Bayan Sauye-Sauyen Da Aka Samu A Yankin

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bada sanarwan cewa an nada jakadan kasar na musamman mai kula da al-amuran kasar Siriya a dai dai lokacinda ake samun sauye-sauyen masu muhimmanci a yankin Asiya ta kudu. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Esma’il Baghaei ya na fadar haka a yau litinin a […]
Babban Jami’in Dablomasiyya A Kasar Iraki Ya Yi Gargadi Kan Sake Bullar Kungiyar Daesh A Kasar Siriya

Ministan harkokin wajen kasar Iraki Fuad Hussain ya yi gargadi kan yiyuwar sake bullar kungiyar Daesh a kasar Siriya bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Asad. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Hussain ya na fadar haka a birnin Riyad na kasar Saudiya inda aka gudanar da taro na musamman kan kasar ta Siriya. […]
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Zai Halarci Taron Kwamitin Tsaro Na MDD Na Musamman Dangane Da Yaki A Gaza

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baghaei ya bayyana cewa ministan harkokin wajen kasar Abbas Araghchi zai halarci taron ministocin harkokin waje a kwamitin tsaro na MDD a yau Litinin inda ake saran za’a tattauna al-amura da suka shafi yankin Asiya ta kudu musamman dangane da kasar Falasdinu. Tashar talabijan ta Presstv a nan […]
Isra’ila Ta Kashe Yara 70 A Cikin Kwanaki Biyar A Arewacin Gaza

Kafofin yada labarai a Gaza sun ce hare-haren Isra’ila a zirin, sun kashe kimanin yara 70 a cikin kwanaki biyar da suka gabata. Wannan a cewar rahoton na daga cikin 5,000 da aka kashe ko kuma suka bace a hare-haren da Isra’ila ke ci gaba da kaiwa a arewacin Gaza cikin kwanaki 100 da suka […]
Kungiyar Kasashen Tekun Fasha Ta Bukaci A Dage Wa Siriya Takunkumi

Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen yankin tekun Fasha (PGCC) ya yi kira da a dage takunkumin da aka kakaba wa Siriya”. Kasar Saudiyya ta karbi bakuncin taron ministocin harkokin waje, da manyan jami’an diflomasiyya na shiyya, da wasu kasashen yammacin duniya, don tattauna matakan tallafawa kasar Syria. Yayin taron na jiya Lahadi, wanda ministan […]
Al Burhan : ‘Yan Mulkin-mallaka’ Ne Ke Rura Fituna A Afirka

Shugaban majalisar mulkin sojin kasar Sudan Janar Abdel Fattah al Burhan ya bayyana cewa ‘yan mulkin-mallaka ne suke kara rura wutar duk wani rikici a Afirka. Al Burhan ya bayyana haka ne a yayin ganawarsa da shugaban kasar Guinea Bissau Umaro Sissoco Embalo a Bissau. Al Burhan da Embalo sun gudanar da wani taron koli […]
Isra’ila Ta Sabawa Yarjejeniyar Sulhu Da Kungiyar Hizbullah

Sojojin Isra’ila sun kai hare-hare ta sama kan kasar Labanon a wani mataki na karya yarjejeniyar tsagaita bude wuta da kungiyar Hizbullah. Kamfanin dillancin labaran iqna ya rawaito daga tashar al-Mayadeen ta cewa, an kai hare-hare ta sama a wajen yankunan Houmine al-Fowqa da Deir al-Zahrani da ke lardin Nabatie da ke kudancin kasar Lebanon. […]
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Da Amurka Da Birtaniya Da Kuma Isra’ila Suka Kai Yemen

Ministan harkokin wajen Iran ya yi Allah wadai da harin da Amurka da Birtaniya suke kai wa kan kasar Yemen Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya yi la’akari da hare-haren wuce gona da iri da Amurka da Birtaniya da ‘yan sahayoniyya suka kaddamar kan ababen more rayuwa na kasar Yemen a matsayin cin zarafi […]
‘Yan Gwagwarmayar Falasdinawa Sun Kaddamar Da Hari Kan tawagar Sojojin Mamayar Isra’ila

Dakarun Sarayal-Quds bangaren sojin kungiyar Jihadul-Islami sun kai hari kan wani gida da sojojin mamayar Isra’ila na musamman suka mayar da shi matsuguninsu a Jabaliya Dakarun Sarayal-Quds, bangaren sojin kungiyar Jihadul- Islami, sun wallafa wasu hotunan da mayakansu suka kai farmaki kan wani gida da sojojin mamayar Isra’ila na musamman suka mamaye shi a matsayin […]
Kasar Jamus Ta Ba Da Shawarar Yadda Za A Gudanar Da Takunkumi Kan Kasar Siriya

Jamus ta ba da shawarar yin amfani da dabara mai kyau game da takunkumi kan Siriya Ministar harkokin wajen Jamus Annalena Baerbock ta bayyana cewa: “Jamus ta ba da shawarar yin amfani da dabara mai kyau da za a gudanar da takunkumin da aka kakabawa kasar Siriya, da haka zai Sanya al’ummar Siriya su samu […]
Mahukuntan Sudan Sun Ce Babu Batun Sulhuntawa Da ‘Yan Tawayen Kasar

Mataimakin shugaban majalisar gudanar da Mulki a Sudan ya jaddada cewa: Ba zasu amince da duk wani shirin wanzar da zaman lafiya da sulhu da ‘yan tawayen kasar ba Mataimakin shugaban majalisar gudanar da Mulki a Sudan Malik Agar, ya ce: Nan kusa kadan, za a kawo karshen yakin Sudan tare da murkushe ‘yan tawaye […]