The latest news and topic in this categories.
kasashen Afrika sun fara mayar wa da shugaban kasar Faransa martani game da kalaman da ya yi cewa basu da godiyar Allah, kuma ba dan kasarsa ba sun fada hannun
Zababen shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama ya yi rantsuwar kama aiki a bikin da aka gudanar a Accra babban birnin kasar. Shugabannin kasashe 21, ne suka halarci bikin rantsarwar.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun kaddamar da wani gagarumin atisayen soji a lardin Isfahan da ke tsakiyar kasar. Matakin farko na atisayen mai lamba Eqtedar
kasashen Afrika sun fara mayar wa da shugaban kasar Faransa martani game da kalaman da
Zababen shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama ya yi rantsuwar kama aiki a bikin da
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun kaddamar da wani gagarumin atisayen
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa aikin da take yi na isar da kayan
Gwamnatin Amurka ta sanar dakakaba takunkumi kan shugaban rundunar Rapid Support Forces (RSF) cewa da
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai