Gwamnatin Amurka ta sanar dakakaba takunkumi kan shugaban rundunar Rapid Support Forces (RSF) cewa da Janar Mohamed Hamdane Dogolo, wanda aka fi sani da “Hemedti takunkumi.
Amurka na zargin rundinar da “kisan kare dangi” a yankin Darfur na yammacin Sudan tare da fyade ga mata da ‘yan mata.
haka kuma Amurkar ta sanar da wasu jerin takunkuman kan wasu kamfanoni bakwai da ke da alaka da FSR wandanda ake zargi da sayar mata kayan aikin soja, wanda ke ci gaba dahaifar da rikici a Sudan,”
Rikici a wannan kasa ta Sudan ya barke ne a watan Afrilun 2023 tsakanin janar janar guda biyu masu fada a ji a kasar wanda ya yi sanadin mutuwar dubban mutane da tilasta wa milyoyi barin gidajensu.