The latest news and topic in this categories.
Wani mai ba da shawara kan soji na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) ya yi shahada a wani harin ‘yan ta’adda a kasar Siriya. "Birgediya Janar
Sojojin kasar Labanon sun zargi Isra'ila da ta kai wani hari ta sama kan wata cibiyar Hizbullah da ke kudancin kasar ta Lebanon, da saba yarjejeniyar tsagaita bude wuta" da
Shugaban kungiyar gwagwarmayar Ansarullah ta kasar Yaman ya yaba da nasarar da kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta samu kan Isra'ila. Abdul-Malik al-Houthi ya fada jiya Alhamis cewa: Nasarar da
Wani mai ba da shawara kan soji na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na
Sojojin kasar Labanon sun zargi Isra'ila da ta kai wani hari ta sama kan wata
Shugaban kungiyar gwagwarmayar Ansarullah ta kasar Yaman ya yaba da nasarar da kungiyar Hizbullah ta
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Hossein Salami ya
Jagoran juyin juya halin Musulunci a kasar Iran Imam Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada
Jiragen na sojojin HKI sun kai hari ne dai a yau Lahadi a kan hanyar da ta raba tsakanin garin Beit-Yahun da Bent-Jubail dake kudancin kasar. A garin Kafar-kalla ma
Rahotanni daga kasar DRC sun ce a ranar Litinin din da ta gabata kungiyar 'yan tawaye ta M23 ta kori fararen hula 181 daga garin Goma zuwa kasar Rwanda. Kungiyar
A wani rahoton da MDD ta fitar a cikin kwanakin nan, ya bayyana cewa, tun daga 2024 ne yunwar da ake fuskanta a duniya ta kara tsanani domin ta shafi
Mai Magana da yawun masu ayyukan ceto a yankin Gaza, ya sanar da cewa; Daga safiyar yau Lahadi zuwa marece adadin Falasdinawan da su ka yi shahada sun kai 150.
An zartar da hukuncin kisa a kan wasu mutane 3 da ake zargi da kai harin ta'addanci a hubbaren Shah Cheragh Shugaban hukumar shari'a ta lardin Fars (a kudancin Iran)
Iran ta yi kira da a kawo karshen neman shafe wata al'umma daga kan doron kasa tare da kawo karshen rashin hukunta shugabannin 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar