The latest news and topic in this categories.
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Dole ne duniya ta dauki matakan kalubalantar muggan ayyukan 'yan sahayoniyya Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Baqiri ya jaddada
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da cewa: Kasashen yammacin duniya sun rasa mutuncinsu da daukakarsu sakamakon yakin Gaza Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan'ani ya bayyana
Jiragen sama marasa matuka ciki mallakin kungiyar Hizbullah sun kona sansanonin sojin yahudawan sahayoniyya na Sharaga da Nahariya Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta kaddamar da wani
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Dole ne duniya ta dauki matakan
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da cewa: Kasashen yammacin duniya sun rasa mutuncinsu
Jiragen sama marasa matuka ciki mallakin kungiyar Hizbullah sun kona sansanonin sojin yahudawan sahayoniyya na
Dan shahidi Isma'il Haniyah ya bayyana cewa: Al'ummar Yemen sun tallafa wa Falasdinawa da jininsu
An zargi Dakarun Kai Daukin Gaggawa na kasar Sudan da hannu a kokarin aiwatar da
Isra'ila za ta saki fursunonin Falasdinawa 183 yau Asabar, a madadin wasu mutanenta uku daga cikin wadanda kungiyar Hamas ke garkuwa da su a Gaza a wani bangare na aiwatar
Shugaban Amurka Donald Trump ya rattaba hannu a kan dokar da za ta rage tallafin da Amurka ke baiwa Afirka ta Kudu, wanda ake ganin bai rasa nasaba da karar
Kasashe 79 na duniya sun yi watsi da matakin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya dauka na kakabawa kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC takunkumi, suna masu cewa
Dubban masu zanga-zanga ne suka fito kan titunan kasar Jordan da kasar Iraki domin yin Allah wadai da shirin shugaban Amurka Donald Trump na korar Falasdinawa daga yankin Gaza. Masu
Yau Asabar shugabannin kasashen raya tattalin arzikin kasashen Gabashi da Kudancin Afrika EAC da SADC za su gana a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya domin tattauna rikicin gabashin
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Idan Amurka ta yi barazana ga tsaron kasar Iran, to lallai Iran ta kalubalance ta Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid