Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Gana Da Tsoffin Jami’an Gwamnatin Da Ta Shude A Kasar

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tsoffin jami’an gwamnatin kasar ta marigayi Ibrahim Ra’isi da wa’adinta ya kare Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gudanar da zaman tattaunawa da tsoffin mambobin majalisar gudanarwar kasar ta 13 da wa’adin aikinsu ya kare a yau Lahadi. Shugaban […]
Kasar Iran Ta Nuna Rashin Amincewa Da Ikrarin Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta aike da wasikar nuna rashin amincewa ga kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya kan zargin karya da kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta yi kanta Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran kuma wakilinta na din-din-din a Majalisar Dinkin Duniya Amir Sa’id Irawani ya aike da wasikar nuna rashin amincewa ga kwamitin […]
Yahudawa Suna Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnatinsu

Haramtacciyar kasar Isra’ila ta shiga rudani sakamakon yadda zanga-zangar adawa da gwamnatin fira minista Netanyahu ta kara kamari Gidan rediyon sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila ya watsa rahoton cewa: Jami’an tsaron yahudawan sahayoniyya sun kame masu zanga-zangar adawa da gwamnatin Fira minista Benjamin Netanyahu guda bakwai a yankuna daban-daban na haramtacciyar kasar Isra’ila, a yayin […]
Kungiyar Hizbullahi Ta Kasar Lebanon Tana Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan H.K.Isra’ila

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ta zafafa kai hare-hare kan haramtacciyar kasar Isra’ila lamarin da ya janyo tashin gobara a yankin Galili na yahudawan sahayoniyya Ana ci gaba da samu bullar musayar wuta tsakanin kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon da sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila a ‘yan kwanakin nan, bayan kisan […]
‘Yan Ci-Rani 89 Ne Suka Halaka A Gabar Tekun Mauritaniya Bayan Kifewar Kwale-Kwalensu

‘Yan ci-rani ba bisa ka’ida ba 89 ne suka mutu bayan kwale-kwalen da suke ciki ya nutse a gabar tekun Mauritaniya Kamfanin dillancin labaran kasar Mauritania ya sanar da cewa: A karshen makon da ya gabata, bakin haure 89 da suka mutu, yayin da wasu da dama suka bace bayan da kwale-kwalen da suke ciki […]
Kasashen Mali,Nijar Da Burkina Faso Sun Kafa Kungiyar Hadakar Kawancen Kasashen Yankin Sahel Uku

Kasashen uku wadanda su ka yi taro a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar, sun rattaba hannu akan yarjejeniyar kafa kungiyar “Hadakar Kawancen Kasashen Yankin Sahel” a jiya Asabar. Bayan wannan taron an fitar da bayani wanda ya ce; mahalarta taron sun hada shugabannin soja na kasashen, Nijar janar Abdurrahman Tiani, Mali Ibrahim Traoré da kuma […]
Zababben Shugaban Kasar Ya Yi Alkawalin Ciki Alkawullan Yakin Neman Zabe

Zababben shugaban kasar ta Iran Ya bayyana cewa, a shirye yake ya yi wa kasa hidima da kuma al’ummar Iran, tare da yin alkawalin cika dukkanin alkawuilan da ya yi a lokacin yakin neman zabe. Zababben shugaban kasar ta Iran Ms’ud Fizishkiyan dai ya bayyana hakan ne a yayin da ya ziyarci hubbaren Imam Khumain […]
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Gana Da Zababben Shugaban Kasa

Jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya karbi bakuncin zababben shugaban kasa Mas’ud Fizishkiyan, wanda ya lashe zaben da aka yi a ranar Juma’a. A jiya Asabar ne dai jagoran juyin juya halin musuluncin na Iran ya taya zababben shugaban kasar ta Iran Ma’ud Fizishkiyan murnar cin zabe, tare da jinjinawa fitowar […]
Hizbullah Ta Gabatar Da Sakon Taya Murna Ga Pezeshkiyan Zabebben Shugaban Kasar Iran

Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya mika sakon taya murna ga zabebben shugaban kasar Iran Masa’ud Pezeshkiyan saboda zabensa a matsayin shugaban kasar Iran a zabe zagaye na 2 da aka gudanar a ranar jumma’an da ta gabata. Tashar talabijan ta Almanar ta kungiyar Hizbullah ta nakalto Sayyid Nasarallah shugaban kungiyar […]
Sarkin Kasar Saudiya Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Pezeshkiyan, Zabebben Shugaban Kasar Iran

Sarkin kasar Saudiya Salman bin Abdulaziz da kuma yerima mai jarin gadon sarauta kuma Firaiministan kasar Muhammad bin Salman duk sun aike da sakon taya murna ga zabebben shugaban kasar Iran Masa’ud Pezeskiyan saboda zabensa a matsayin shugaban kasa. Kamfanin dillancin labaran Ip na kasar Iran ya nakalto sakon da shugabannin biyu suka aikawa Pezeskiya […]
Iran Da Rasha Sun Kammala Shirin Musayar Kudade Tsakanin Mutanen Kasashen Biyu Ta Na’urorin Lantarki Ko ATM

Gwamnatocin kasashen Iran da Rasha sun kammala tsarin musayar kudade ta na’urori lantarki tsakanin kasashen biyu wanda ake kira ‘ Mir da Shetab’ , kuma a halin yanzu wannan tsarin da kuma shirin ya fara aiki a tsakanin kasashen biyu. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto gwamnan babban bankin Iran Muhammad Riza […]
Hizbullah Ta Ce A Shirye Take Sa Shiga Yaki Mafi Muni Da HKI

Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Naeem Kasim ya bayyana cewa kungiyarsa a shirye take ta fadada yakin da take fafatawa da HKI gwagwadon fadada shi da HKI ta yi, ya kuma kara da cewa kungiyarsa a shirye take ta fadada yaki da HKI zuwa matsayi mafi muni a yakin. Sheikh Qasim […]
Iran Ta Rubutawa Kwamitin Tsaron Na MDD Wasika Dangane Tuhumar Mamayar Wasu Tsibirai A Tekun Farisa

Wakili kuma jakadan JMI a MDD dake birnin NewYork ya mikawa kwamitin tsaro na majalisar wasika inda a ciki yake maidawa kasashen larabawa martini kan tuhumar kasar da kwace iko da mallakar tsibirai guda uku da suke cikin tekun Farisa. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Sa’eed Iravani jakadan Iran a MDD […]