The latest news and topic in this categories.
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya ce: Taron jama'a wajen jana'izar shahidai masu hidima ga al'umma yana nuna irin farin jinin gwamnatin Jamhuriyar Musulunci Limamin da
Manjo Janar Salami ya bayyana cewa: Babban taro wajen jana'izar shugaban shahidai Ibrahim Ra'isi ya dakile shirin makiya Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Ba za a taba samun katsewa cikin kyakkyawar rawar da Iran ke takawa a gudanar da mu'amalarta ta yanki da ta kasa
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya ce: Taron jama'a wajen jana'izar
Manjo Janar Salami ya bayyana cewa: Babban taro wajen jana'izar shugaban shahidai Ibrahim Ra'isi ya
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Ba za a taba samun katsewa cikin
Jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wasu hare-haren wuce gona da iri
Kasar Tanzaniya ta mika sakon ta'aziyyarta ga gwamnati da al'ummar Iran kan shahadar shugaba Sayyid
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran