MDD

Jami’ar Majalisar Dinkin Dunya ta yi kira da a dakatar da hulda da Isra’ila tare da neman a sauƙaƙe shigar... Read more

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi jami’an tsaron Uganda da azabtar da mutane da kama su... Read more

Ministan tsaron kasar Pakistan ya caccaki prime ministan Isra’ila  banjeman natanyaho  kuma ya bayyana shi a matsayin mai lafin da... Read more

Kwamitin tsaro na MDD ya yi maraba da sabbin mambobin da ba su da hakkin hawa kujerar naki, da su... Read more

Rahotanni sun nuna cewa jagoran juyin musulunci a iran Ayatullah Imam khamna’I ya bayyana cewa yanayin yadda farashin dala yake... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa kasar Venuzuwela ta bukaci a gudanar da taron gaggawa na kwamitin tsaro na majalisar dinkin  bayan... Read more

Bayan kalaman  barazana da shugaban Amurka Donald trump yake yi a kafafen sadarwa kan kasar iran, jakadan iran a majalisar... Read more

Shugabanar hukumar bada agaji a yankin na gaza UNRWA yayi gargadin cewa sabon matakin da Isra’ila ta dauka kan kungiyoyin... Read more

Mataimakin babban sakataren MDD kan al-amuran siyasa Rosemary DiCarlo ta bayyana cewa kwamitin ya rabu gida biyu dangan da sake... Read more

Hukumar dake kula da ‘yan hijira ta MDD, ta bayyana cewa; Rikicin da ake yi a kasar DRC ya sa... Read more

Ministan harkokin wajen iran Abbas Araqchi da takwararsa ta kasar birtaniya sun tattauna ta wayar Tarho inda suka tattauna kan... Read more

Kwamitin tsaron MDD ya kira yi kasar Rwanda da ta janye sojojinta daga gabashin kasar DRC, haka nan kuma  ta... Read more

Wani rahoto da MDD ta fitar a ranar Alhamis din da ta gabata ya kunshi cewa, rundunar kai daukin gaggawa,... Read more

Jakadan iran kuma wakilinta na din din din a majalisar dinkin duniya yayi gargadi game da mamaye yankuna a kasar... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasar iran Masu’d fezeshkiyan ya jaddada cewa ba zamu taba amincewa da raunanawa ko rarraba... Read more

Hukumar (FIFA) ta bayyana cewa kasar da ta yi nasara a Gasar Cin Kofin Duniya na shekarar 2026 za su... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Venuzuwela Ivan gil ya bayyana cewa sun aike da wasikar koke ga kwamitin tsaro na majalisar... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa iran tayi kira da abi sahihiyar hanya wajen zaben sabon sakatare janar din majalisar dinkin duniya... Read more

Daruruwan masu zanga zanga ne suka taru a gaban majalsiar dokokin birtaniya a birnin London domin nuna damuwarsu game da... Read more

Sakatare Janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres, ya ce za su gana da bangarorin da ke rikici da juna... Read more