Shugaban majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gana da zababben shugaban kasar, Masoud Pezeshkian, domin taya shi murnar lashe... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasser kan’ani ya bayyana cewa, kofar tattaunawa ta diflomasiyya tsakanin Iran da Amurka a... Read more
Kayakin da ake saya daga kasar Iran zuwa kasar Iraki ya karu da kashi 27 % idan an kwatanta da... Read more
Majalisar tsarin mulkin kasar Iran ta tabbatar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar 5 ga watan... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tsoffin jami’an gwamnatin kasar ta marigayi Ibrahim Ra’isi da wa’adinta... Read more
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta aike da wasikar nuna rashin amincewa ga kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya kan zargin... Read more
Sarkin kasar Saudiya Salman bin Abdulaziz da kuma yerima mai jarin gadon sarauta kuma Firaiministan kasar Muhammad bin Salman duk... Read more
Gwamnatocin kasashen Iran da Rasha sun kammala tsarin musayar kudade ta na’urori lantarki tsakanin kasashen biyu wanda ake kira ‘... Read more
Wakili kuma jakadan JMI a MDD dake birnin NewYork ya mikawa kwamitin tsaro na majalisar wasika inda a ciki yake... Read more
Bayan nasarar da Masoud Pezeshkian ya samu a zaben shugaban kasar Iran zagaye na biyu, jami’ai da shugabannin kasashe daban-daban... Read more
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun ce a shirye suke da su inganta hadin gwiwa da... Read more
Limamin da ya jagoranci sallar Juma’a a birnin Tehran ya bayyana cewa: Tushen rukunin shugabancin Musulunci ya dogare ne a... Read more
Kwamandan rundunar sojin sama ta dakarun kare juyin juaya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Fitowar mutane a zaben... Read more
Jagoran juyin juya halin musulunci Imam Ayatullahi Sayyid Aliyuul Khaminae, ya fito da sanyin safiyar yau Jumma’a inda ya kada... Read more
Da misalin karfe 8 na safiyar yau Alhamis aka kawo karshen yakin neman zabe na ‘yan takarar shugabancin kasa zagaye... Read more
Manyan jami’an diflomasiyyar Iran da Bahrain sun cimma matsaya kan samar da hanyoyin da suka dace don fara tattaunawa tsakanin... Read more
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa hki zata jefa kanta cikin jahannama idan ta... Read more
‘Yan takara biyu da ke neman kujerar shugabancin kasar Iran, Masoud Pezeshkian da Saeed Jalili, sun fafata a muhawara ta... Read more
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Manufar kare haƙƙin ɗan adam a wurin Amurka ya fito fili daga... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Masu goyon bayan yahudawan sahayoniyya suna da hannu wajen ci gaba... Read more