Zababben shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jagoran juyin juya halin Musulunci shi ne mabudin warware sabanin da ke tsakaninsu... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya kira taron da kungiyoyin Falasdinawan suka gudanar a nan birnin Beijing a matsayin... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada gazawar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila wajen karya lagon gwagwarmayar... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Karfin gwagwarmaya yana kara fitowa fili a kowace rana Jagoran juyin juya... Read more
Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta bayyana cewa: Taken abin dariya da shugabannin yammacin duniya ke maimaitawa shi ne taken kare... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasser Kanaani ya yi kakkausar suka kan buga wani rahoton karya da tsohon wakilin... Read more
Hukumar da take kula da ilimin sararin samaniya ta Iran ta sanar da cewa a cikin wannan shekarar ta hijira... Read more
Jakadan kasar Iran a cibiyoyin MDD da ke Geneva, Ali Bahreini ya bayyana cewa matsalar kasashen yankin Asia ta kudu... Read more
Jakadan kasar Iran a MDD ya rubutawa babban sakataren MDD wasika inda yake maida martini kan tuhumar da kasashen Amurka,... Read more
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI) Mohammad Eslami ya ce kasar ta yi nasarar kai matsayin cin gashin kai... Read more
Shugaban bangaren kwamitoci da kuma al-amuran cikin gida a majalisar shoora Islami a nan kasar Iran ya bada sanarwan cewa... Read more
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Wadanda suke kakabawa Iran takunkumai a yau sune suka baiwa makiyanta makamai masu guba... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Har yanzu batun Gaza shi ne batu mafi fifiko a duniyar Musulmi... Read more
Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da hare haren da jiragen yakin HKI suka kai kan yankin Zirin Gaza, kuma... Read more
Gwamnatocin kasashen China da Iran sun kaddamar da layin dogo na jigilar kayaki tsakanin kasashen biyu da kuma zuwa turai... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce nasarar da sabon zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian... Read more
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta jaddada cewa: Ayyukan laifukan yahudawan sahayoniyya ba zasu lullube gazawar tsare-tsarensu ba Kakakin ma’aikatar... Read more
Limamin da ya jagoranci sallar Juma’a a birnin Tehran ya yi magana kan harin da Yemen ta kai a kan... Read more
Zababben shugaban kasar Iran ya jaddada aniyarsa ta tafiya a kan tafarkin gaskiya da adalci a matsayin koyi da Imam... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Taron juyayin Ashura Imam Hussaini lokaci ne na tona asirin ‘yan ta’addar... Read more