Al’ummar kasar Iran sun fita zuwa rumfunan zabe a wani zabe mai cike da rudani bayan wucewar bazata da tsohon... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba a kasar Boliviya... Read more

Alkalin alkalan kasar Iran Hujjatul Islam Gholamhossein Mohseni Ejei ya yi kare ga kungiyoyin kare hakkin bil’adama na kasa da... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya gana da mataimakin ministan harkokin wajen Saudiyya Waleed... Read more

Mostafa Pourmohammadi, dan takara a zaben shugaban kasar Iran da ke tafe, ya yi kira da a hada kai a... Read more

Alireza Zakani, daya daga cikin ‘yan takara shida a zaben shugaban kasar da za a gudanar a ranar 28 ga... Read more

Masoud Pezeshkian, daya daga cikin ‘yan takara shida a zaben shugaban kasar da za a yi ranar 28 ga watan... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Duk wanda yake tunanin cewa babu wani mataki da za a dauka... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana fitowar al’ummar Iran a zaben shugaban kasa da za a gudanar a kasar... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya ce ya kamata kungiyar hadin kan tattalin arziki... Read more

Kasar Iran za ta karbi bakwancin tawagogin diflomasiyya 41 a dandalin tattaunawar hadin gwiwar kasashen yankin Asiya Mukaddashin ministan harkokin... Read more

Ministan harkokin man fetur na kasar Iran Javad Owji ya bayyana cewa a halin yanzu kasar tana saida danyen man... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da muhawarar da ‘yan takarar neman shugabancin kasar Iran... Read more

Kasashen kungiyar ‘Shanghai Cooperation Organization’ ko (SCO) sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare don samarwa da kuma rarraba makamashi... Read more

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar China da kuma babban sakataren harkokin sharia a ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran sun tattauna... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani ya bayyana cewa matakan da kasar Canada ta dauka kan dakarun kare... Read more

A karo na uku yan takarar shugaban kasa a nan Iran sun gudanar da muhawar na ukku kan al-amuran da... Read more

Limamin da ya jagoranci sallar juma’a a birnin Tehran ya jaddada cewa: Mutunta dan Adam da bunkasa ci gaban kasa... Read more

Mataimakin shugaban Hukumar makamashin nukiliyar Iran ya ce: Tsarin dabarunsu shi ne samar da wutar lantarki mai karfin megawatt 20,000... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Canada... Read more