The latest news and topic in this categories.

Hamas Ta Yi Gargadin Bullar Yunwa A Gaza A Cikin Watan Ramadan
13 Mar

Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas ta yi gargadi akan cewa; Wata sabuwar yunwa za ta 

Masu Goyon Bayan Falasdinu Sun Gudanar Da Zanga-Zanga Don Bukatar Sakin Mahmoud Khalil A Tsakiyar Birnin New York

Amurkawa masu goyon bayan Falasdinu sun gudanar da gangami a unguwar manhatan na birnin Nuyork

Ministan Yaki Na HKI Yace Sojojin HKI Zasu Ci Gaba Da Zama A Kasar Siriya Har’abada
12 Mar

Minisyan yaki na HKI Israel Kazt ya bayyana cewa sojojin HKI za su ci gaba

Hamas Ta Ce Yarjeniyar Tsagaita Wuta Ne Kadai Za Ta Kubutar Da Fursinonin Yahudawa Daga Hannun Kungiyar
04 Mar

Wani babban Jami'in kungiyar Hamas Osama Hamdan ya bayyana cewa hanya daya tilo ta kubutar

Hamas: Babu Wani Karin Tattaunawa Da HKI, A Aiwatar Da Yarjeniyar Kamar Yadda Take
03 Mar

Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza ta bayyana cewa ba za ta amince