The latest news and topic in this categories.

Ghana Ta Kawo Karshen Goyon Bayan Da Take Bawa Kungiyar Polisario
08 Jun

Ghana Ta Kawo Karshen Goyon Bayan Da Take Bawa Kungiyar Polisario

Kasar Ghana ta kawo karshen goyon bayan da take bawa kungiyar Polisario, sannan ta dawo tana goyon bayan kasar Morocco

 Ghana Ta Fada Cikin Takaddama Bayan Tisge Babbar Mai Shari’a Ta Kasar Da Shugaban Kasa Ya Yi
23 Apr

 Ghana Ta Fada Cikin Takaddama Bayan Tisge Babbar Mai Shari’a Ta Kasar Da Shugaban Kasa Ya Yi

Gwamnatin Shugaban kasa John Mahama ta tsige Gertrude Torkornoo daga mukaminta na babbar mai shari'ar kasar, bisa wasu zarge-zarge da

ECOWAS Zata YI Taro A Ghana Don Tattauna Batun Niger, Mali Da Burkina Faso
22 Apr

ECOWAS Zata YI Taro A Ghana Don Tattauna Batun Niger, Mali Da Burkina Faso

Kungiyar raya tattalin arziki ta kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta fara taro a kasar Ghana don tattauna al-amura da suka

Dan Takarar Jam’iyya Mai Mulki A Kasar Ghana, Ya Amince Da Shan Kaye Ya Kuma Taya Dan Takarar Jam’iyyar Adawa Murnar Lashe Zabe
09 Dec

Dan Takarar Jam’iyya Mai Mulki A Kasar Ghana, Ya Amince Da Shan Kaye Ya Kuma Taya Dan Takarar Jam’iyyar Adawa Murnar Lashe Zabe

Mataimakin shugaban kasar Ghana Muhamadu Bawumia, yan amince da shan kaye a zaben shugaban kasa da nay an majalisar dokoki,

Wani Lauya Dan Kasar Ghana Ya Goyi Bayan Sammacin Kama Netanyahu
27 Nov

Wani Lauya Dan Kasar Ghana Ya Goyi Bayan Sammacin Kama Netanyahu

Fitaccen lauya dan kasar Ghana Mr. Mahmud Mudi ya bayyana cewa, sammacin kamo Fira ministan Isra’ila da kotun manyan laifuka