Search
Close this search box.

Falasdinawa Sun Harbo Jirgin Saman Yakin Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra’ila

‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun kakkabo jirgin saman yaki maras matuki ciki na haramtacciyar kasar Isra’ila Rundunar Saraya-Al-Quds bangaren sojin kungiyar Jihadul-Islami ta yi nasarar kakkabo

‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun kakkabo jirgin saman yaki maras matuki ciki na haramtacciyar kasar Isra’ila

Rundunar Saraya-Al-Quds bangaren sojin kungiyar Jihadul-Islami ta yi nasarar kakkabo jirgin saman yaki maras matuki ciki kirar “Skylark” mallakin rundunar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila da ke kokarin kai harin bama-bama kan garin Rafah.

Rundunar Sarayal-Quds bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Jihadul- Islami, ta nuna hotunan mayakanta da suka kakkabo wani jirgin sama mara matuki ciki kirar “Skylark” na rundunar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila a sararin samaniyar birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments