Bayanai daga Falasdinu na cewa akalla Falasdinawa 20 ne sukayi shahada wasu kuma da dama suka jikkata sakamakon hare-haren da... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta bayyana cewa: Kisan gillar da aka yi wa shahidi Isma’il Haniyah ya kara karfi... Read more
Gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila ta umurci Falasdinawa 100,000 ‘yan gudun hijira da su fice daga garin Hamad nan take... Read more
Sojojin Isra’ila sun umarci mazauna Khan Younis su yi hijira daga unguwar Al Jalaa wanda a baya wuri ne da... Read more
Kungiyar Hamas wacce take iko da yankin zirin Gaza ta musanta zargin HKI na cewa ta maida makarantar Tabi’in na... Read more
Ministan cikin gida na HKI Ben-Gvir ya bukaci gwamnatin HKI ta kwace yankin zirin gaza daga hannun Falasdinawa, ta kuma... Read more
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce wajibi ne bangarorin kasa da kasa musamman kwamitin sulhu na MDD su sauke... Read more
Aljeriya ta yi kira da a gudanar da zaman gaggawa na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a ranar Talata... Read more
Babbar jami’ar Majalisar Dinkin Dinkin kan hakkokin bil adama Francesca Albanese ta kwatanta zirin Gaza da “sansanin gudun hijira mafi... Read more
Asusun kula da kananan yara “UNICEF” ya bayyana cewa: Dole ne a kare makarantu da matsugunan ‘yan gudun hijira sannan... Read more
Al’ummar birnin Jenin na Falasdinu sun gudanar da zanga-zangar yin tir tare da Allah wadai da kisan kiyashin makarantar Al-Ta’bi’een... Read more
Kasashen duniya na ci gaba da yin tir da Allah wadai da harin da Isra’ila ta kai kan wata makaranta... Read more
Bayanai daga Falasdinu na cewa fiye da Falasdinawa 100 ne aka kashe bayan harin da jiragen yakin Isra’ila suka kai... Read more
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila sun afkawa Qalqilya da Tulkaram tare da raunata wani bature mai fafutuka a Nablus Da... Read more
Wakilin dindindin na Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya ce hakkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran na daukar fansa kan ta’addancin... Read more
Mummunan kisan kiyashi da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta aikata a safiyar Asabar a lokacin da ta kai harin bam... Read more
Hare-haren ta’addancin yahudawan sahayoniyya kan garuruwan Khan Yunus, Rafah da sansanonin Nuseirat, Al-Maghazi da Jabaliya sun janyo shahadan Falasdinawa masu... Read more
Shugaban kiristoci mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis a lokacin da yake jawabi ga jama’a a fadar Vatican, ya... Read more
Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya (OCHA) ta ce adadin Falasdinawa da suka rasa matsugunansu a... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah a kasar Labanon ta taya kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas da kuma sabon jagoranta Yahya... Read more