Likitocin Amurka da suka dawo daga Gaza sun ba da labarin munanan al’amuran kisan kiyashi a yankin! Wasu gungun likitocin... Read more
Jiragen yakin HKI sun cilla makamai a kan makarantar Mustafa Hafez inda falasdinawa kimani 700 suke samun mafaka a cikinta... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da ikirarin shugaban Amurka Joe Biden na cewa kungiyar tana ja... Read more
Masu bayar da agajin gaggawa na farar hula sun ce harin da Isra’ila ta kai kan wata makarantar boko ya... Read more
Ofishin kafafen yada labarai na kasar Falasdinu a Gaza, ya bada sanarwan cewa yawan yan jaridu da suka yi shahada... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta jinjinawa shugaba Petro na aksar Columbia saboda sake jaddada matakin kasarsa na hana fitar... Read more
Daya daga cikin fitattun jagororin Falastinawa ‘yan gwagwarmaya Usama Hamdan ya bayyana cewa, Benjamin Netanyahu ba a shirye yake ya... Read more
Kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa na Hamas da Islamic Jihad da ke Gaza sun dauki alhakin harin bam da aka kai a... Read more
A ranar jin kai ta duniya, Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin karuwar tashe-tashen hankula da kuma hare-haren da ake... Read more
Parstoday – Tsohon Fira Ministan Isra’ila Ehud Barak ya kai hari ga gwamnatin Netanyahu mai tsatsauran ra’ayi kan rashin cimma... Read more
Kungiyar Hamas ta zargi Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da gaza cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza, biyo bayan tattaunawar... Read more
Luguden wutar jiragen saman sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun yi sanadiyyar shahadar Falasdinawa tare da raunata wasu na daban birnin... Read more
Gwamnatin kasar Cuba ta bukaci a gurfanar da HKI kan laifukan yakin da ta aikata a Gaza. Kamfanin dillancin labaran... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas, ta nuna matukar nadamar ta akan yadda Isra’ila ke ci gaba da mamayar da ta... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce ba za ta amince da sabbin sharudda daga gwamnatin Isra’ila ba kamar yadda... Read more
A cikin wani bayani da ta fitar Ma’aikatar Lafiya ta Gaza ta ce yawan wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren... Read more
Falasdinawa 7 ne suka yi shahada a wani mummunan hari da sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya suka kai kan sansanin Jabaliya... Read more
Babban jami’in Hukumar Kare Hakkin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya ya ce: A Kowace rana sojojin mamaya suna kashe... Read more
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas suna ci gaba da arangama da tunkarar yahudawan sahayoniyya ‘yan... Read more
Isra’ila na matsa wa kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC) da ta jinkirta bayar da sammacin kame... Read more