A wani taron menama labarai da ya gudanar a nan birnin Tehran Esma’il Bagha’I kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran yayi watsi da zargin da Isra’ila ta yi na danganta Iran da kisan masanin ilimiin fasahar nukiliya kuma farfesa, yace zargi ne mara tushe da ko Amurka ma bata tabbatar da shi ba, babbar abokiyar burminta.
Bayanan na Baqhai suna zuwa ne don nuna rashin amincewar iran kan zargin Isra’ila, kuma sun mayar da batun a matsayin wani babban suka ga masu goyon bayan Amurka da kasashen yamma ga isra’ila, dake ci gaba da haifar da tashin hankali da rashin zaman lafiya a yankin,
Shirin makami mai linzami na kasar iran tana kara ingantashi ne kwai don kare martaba da ci gaban kasarta ba wai don a tattaunawa ba, isra’ila ta dade tana ta’addanci da kisan kare dangi suna kokarin neman mai laifi ne da ya dace da wannan hanyar ta,su
Ya kara da cewa gwamnatin isra’ila ta aikata kisan kare dangi, ta mamaye yankuna a kasashe biyu, kuma ta kai hari kan kasashe 7 a cikin wata daya,