Sojoji A Guinea-Bissau Sun Saki Wasu Yan Adawa 6 Da Suka Tsare Tun Bayan Juyin Mulki

Sojojin dake mulki a Guinea Bissau sun sanar da sakin wasu yan adawa guda 6, wadanda ake tsare da su tun bayan juyin mulkin da aka yi a watan da ya gabata. Mutane shidan da sojin Guinea-Bissau suka saki na da alaka da Domingos Simoes Pereira, jagoran jam’iyyar PAIGC wadda ta jagoranci kasar wajen samun […]
kwamandan Hafsan Sojin Kasar Libiya Ya Mutu A Wani Hadarin Jirgin Sama

Rahotanni sun bayyana cewa kwamandan hafsa hasoshin sojin kasar libiya ya Mutu bayan da jirgin sojoji dake dauke da shi ya yi hadari jim kadan bayan barinsa birnin AnKara a wata ziyarar da ya kai kasar Turkiya, kamar yada jami’an gwamnatin kasashen libiya da turkiya suka bayyana . Fira ministan kasar libiya Abdulhamid Dbeibah ya […]
Iran Ta yi Watsi Da Ikirarin Isra’ila Mara Tushe Kan Mutuwar Masanin Ilimin Kimiyarta

A wani taron menama labarai da ya gudanar a nan birnin Tehran Esma’il Bagha’I kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran yayi watsi da zargin da Isra’ila ta yi na danganta Iran da kisan masanin ilimiin fasahar nukiliya kuma farfesa, yace zargi ne mara tushe da ko Amurka ma bata tabbatar da shi ba, babbar abokiyar […]
Babban Jami’in Hamas Yace Yan Gwagwarmaya Ba Zasu Ajiye Makamansu Ba.

Kungiyar Hamas ta fito fili ta ce duk wani yunkurin kwace makaman yan gwagwarmaya ba zai yi nasara ba, kuma yayi gargadi game da tsoma bakin kasashen waje kan harkokin cikin gidan falasdinawa, kana ya bukaci a bada garanti mai karfi a mataki na biyu na yarjejeniyar dakatar da bude wuta da Isra’ila A wata […]
Iran Tayi Tir Da Matakin Da Amurka Ta Dauka A Majalisar Dinkin Duniya

A wani bayani mai karfi da ya fitar a kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya jakadan iran Amir Saeid Iravani ya bayyana cewa kuduri mai lamba 2231 da yayi Magana kan shirin nukiliyar iran tarihinsa ya kare tun a ranar 18 ga watan oktoban shekara ta 2025, don haka ba zai yi wu a dauki […]
Shugaban Kungiyar Kwadago Na Kasar Tunisiya Mai karfin Tasiri Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa

Babban magatakardar kungiyar kwadago ta kasar Tunisiya Nuruddin al-Dhabubi ya sauka daga mukaminsa ba tare da bayyana dalilin yin hakan ba. Mai Magana da yawun kungiyar ta kwadago ta kasar Tunisiyas Sami al-Dhahri ya ce, A jiya Talata ne al-Dhubabi ya gabatar da takardar ajiye aikin nasa, ba tare da cikakken bayani akan dalilinsa na […]
Isra’ila Tana Ci Gaba Da Rushe Gidajen Falasdinawa A Yammacin Kogin Jordan

Majiyar tashar talabijin din al’mayadin ta ce, ‘yan mamaya suna ci gaba da rushe gidajen falasdinawa a yammacin Kogin Jordan da kuma birnin Kudus. A safiyar yau Laraba ne dai jami’an tsaron mamayar su ka kai hari a garin Jabal-al-Mubakkir, tare da rushe wani gida kusa da shingen Sheikh Sa’ad. Haka nan kuma motocin buldoza […]
Nigeria: A cikin Shekara Daya Masu Garkuwa Da Mutane Sun Karbi Naira Biliyan 2.57

Jaridar “Daily Trust” ta Nigeria ta dauki wani rahoto na na hukumar tattara bayanan sirri ta SBM dake cewa, masu garguwa da mutane a Nigeria sun karbi naira biliyan 2.57 daga watan Yuli na 2024 zuwa Yuni na 2025. Rahoton wanda aka aka fitar a ranar 19 ga watan Disamba 2025 da kuma ya dauki […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 176

176-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 175

175-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana […]
MDD Ta Tabbatar Da Rabuwar Kai A Kwamitin Tsaro Kan Takunkuman Majalisar A Kan Iran

Mataimakin babban sakataren MDD kan al-amuran siyasa Rosemary DiCarlo ta bayyana cewa kwamitin ya rabu gida biyu dangan da sake farfado da kudurin MDD mai lamba 2231 kan shirin Nukliyar kasar Iran da kuma shirin ‘Snapback’ da ke cikinsa. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa, shirin Snapback dai wani shiri ne […]
Makami Mai Linzami Na Kasar Iran Ya Shiga Ta Windon Ofishin Shugaban Leken Asiri Na Sojojin HKI

Kakakin sojojin kasar Iran Burgedia Janar Abolfadle Shekarchi ya bayyana cewa a cikin yakin kwanaki 12 na yakin da Amurka da HKI suka dorawa JMI a cikin watan Yulin da ya gabata, daya daga cikin makamai masu linzamin sojojin Iran ya shiga ta windon ofishin shugaban bangaren leken asiri na sojojin HK, ya kuma rusa […]
Firai Ministan Kasar Libya Ya Bada Sanarwan Mutuwar Babban Hafsan Sojojin Kasar

Firay ministan kasar Libya Abdul Hamid Beidah ya tabbatar da labarin mutuwar babban kwamandan sojojin kasar a gwamnatin yammacin kasar Libya Muhammad Ali Ahmad Al-Haddad da wasu mutane 4 tare da shi a hatsarin jirgin sama da ya samesu a kasar Turkiyya a lokacinda suke kan hanyarsu ta dawowa Tripoli a daren talatan da ta […]
‘Yar Rahoton ‘Presstv’ A Ramallah Ta Ji Raunin Bayan Da Sojan HKI Ya Habeta A Kafa

Yar rahoton tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta ji rauni a jiya Talata a lokacinda take bada rahoto kai tsaye daga wani sansanin yan gudun hijira a yankin yamma da kogin Jordan. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa Naqqa Hamed tana bada rahoton hare-hare na baya-bayan nan wanda sojojin […]
Yawan mutanen Da Suka Mutu A Kissan Afirka Da Kudu A Ranar Lahadi Ya Kai 10

Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar kisa kan mai uwa da wabi wanda wasu yan bindiga suka yi a wani wuri kusa da birnin Johannesburg na kasar Afirka ta kudu a ranar lahadin da ta gabata ya kai 10, inji majayar yansandan kasar. Shafin yanar gizo na labarai Afrika News ya nakalto majiyar yansandan […]