HKI Tana Jin Tsoron Kotun Kasa Da Kasa Ta Fidda Sammashin Kama Benyamin Natanyahu

Gwamnatin HKI tana tsaron yiyuwar kotun kasa da kasa dake Lahe, ta fidda sammashin kama firai ministan haramtacciyar kasar da kuma wasu manya manyan jami’an gwamnatinsa saboda kai kissan kare dangi a yankin Gaza. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS na JMI ya nakalto tashar talabijin da ‘12”’ ta HKI tana fadar haka, ta kuma kara da […]

Amurka Ta Hana Bukatar Falasdinu Ta Zama Mamba Na Dindindin A MDD

Gwamnatin kasar Amurka ta yi amfani da hakkin VETO a kwamitin tsaro na MDD don haka bukatar kasar Falasdinu ta zama mamba na din din din a majalisar a jiya Alhamis. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka ta hana bukatar da kasar Aljeriya ta gabatar ga kwamitin tsaro […]