kugiyar kare hakin bil adama Human right watch ta kasa da kasa tayi gargadin cewa komawar shugaban kasar Amurka Donald Trump fadar white hause ya kara sanya alamomin tambaya ga tsarin dimukuradiya da kuma hakokin dan adam a fadin kasar Amurka.
A wata hira da aka yi da shugaban kungiyar kare hakkin bil adama ta human righ watch ya face trumpa ya kawo wani tsari dake adawa da kare hakkin bila adama, wanda haken ke yin barazana ga gwamnatinsa, yace yadda tsarin dimukiradiya ya lalace a karshin gwamnatin trump a cikin shekara daya babban abin takaici ne
Wannan yana zuwa ne yayin da wani rahoton da ake fitarwa shekara –shekara , kungiyar kare hakkin bil adamata right watch ta wallafa dake nuna yadda aka tura jami’an shige da fice na kwastam ICE zuwa biranen Amurka, wanda suka kai daruruwan hare haren da tayar da hankali da cin zarafi ba tare da wani dalili kwakkwara ba.
yace rahoton ya nuna irin matakin da Amurka ta dauka kan yan kasarta da bakin haure, yace Amurka na ci gaba da kokarin yin kamakarya a karkashin gwamnatin Trump.