An Bayyana Halin Da Ake Ciki A Gabashin DRC Da Cewa Yanayi Ne Mai Muni

Tarayyar turai ta bakin wata kwamishiyarta Hadja Lahbid wacce ta kai Ziyara a yankin Goma dake gabashin DRC, ta bayyana cewa; yanayin da ake ciki na yaki da cewa, ya yi muni, tare da yin kira da a kai wa yankin dauki na agaji da gaggawa. Kwamishinar tarayyar turai da samar da daidaito a tsakanin […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 199

199-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barakammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawi na maulana Jalaluddin […]

Gwamnatin Trump Tayi Watsi Da Duk Wani Tsari Na Kare Hakkin Bil Adama

kugiyar kare hakin bil adama Human right watch ta kasa da kasa tayi gargadin cewa komawar shugaban kasar  Amurka  Donald Trump fadar white hause ya kara sanya alamomin tambaya ga tsarin dimukuradiya da kuma hakokin dan adam a fadin kasar Amurka. A wata hira da aka yi da shugaban kungiyar kare hakkin bil adama ta […]

Araqchi; Amurka Ba Ta Gabatar Da Shawarar Rage Sarrafa Yuranium Daga Iran Ba  

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Bangaren Amurka bai gabatar da shawarar rage sinadarin yuranium da Iran ke sarrafawa ba Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa: Iran ba ta gabatar da wani kuduri na dakatar da tace sinadarin yuranium ba, kuma bangaren Amurka bai nemi “dakatar da tace sinadarin gaba daya […]

Rasha Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Haƙƙoƙin Iran A Tattaunawar Makamashin Nukiliyar Iran

Rasha ta jaddada goyon bayanta ga halaltattun haƙƙoƙin Iran a tattaunawar makamashin nukiliya Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha ta sanar da cewa: Ministan Harkokin Wajen Rasha Sergey Lavrov ya yi magana ta wayar tarho da Ministan Harkokin Wajen Iran Seyyed Abbas Araqchi a ranar Juma’a. Ma’aikatar ta bayyana cewa: Lavrov da Araqchi sun yi musayar ra’ayoyi […]

Birtaniya Tana Takawa Amurka Burki A Shire-Shiryen Na Neman Yakar Iran

Jaridar The Times ta wallafa cewa: Kasar Birtaniya tana takaita matakan soji da Trump ke son dauka kan Iran Jaridar Times ta tabbatar da cewa: Kasar Birtaniya na hana Shugaban Amurka Donald Trump amfani da sansanonin Diego Garcia da Fairford don kai hari kan Iran. Jaridar ta ruwaito cewa: Fira Ministan Birtaniya Keir Starmer ya […]

Amurka Ta Jaddada Batun Kwance Damarar Hamas Kafin Sake Gina Gaza

Babban mai bada shawara ga Trump ya bayyana cewa: Sharadinsu na amincewa da sake gina Gaza shi ne kwance makaman kungiyar Hamas Shugaban Amurka Donald Trump ya sanya kwance damarar Hamas gaba ɗaya a matsayin sharadin fara aikin sake gina yankin Gaza, a cewar Josh Groenbaum, babban mai ba da shawara a Fadar White House […]

Majalisar Dinkin Duniya Ta Koka Kan Ta’addancin Tsagerun Yahudawan Sahayoniyya

Kakakin Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Kimanin Falasdinawa 5,000 ne suka rasa matsugunansu sakamakon hare-haren tsagerun yahudawa ‘yan kaka gida a Yammacin Kogin Jordan Kakakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Stéphane Dujarric a ranar Juma’a cewa: “Hare-haren tsagerun yahudawan sahayoniyya ‘yan kaka gida a Yammacin Kogin Jordan sun raba kimanin iyalai 880 na Falasdinawa […]