Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Falasdinu Hamas ya bayyana cewa, da gangan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta tsawaita tattaunawar... Read more
Ma’aikatar lafiya ta Gaza ta sanar a yau cewa sojojin mamaya na haramtacciyar kasar Isra’ila sun aikata kisan kiyashi sau... Read more
A wani mataki na nuna goyon baya ido rufe ga kisan kiyashin da Isra’ila ke yi na tsawon watanni fiye... Read more
A wajen taron jana’izar mahaifiyarsa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, laifin yaki yaki da aka... Read more
A yammacin jiya Lahadi ne sojojin mamaya na yahudawan Isra’ila suka sake yin wani sabon kisan kiyashi kan wasu da... Read more
Rundunar sojin Masar ta fitar da sanarwa dangane da harbe-harben da aka yi tsakanin sojojin Masar da na Isra’ila a... Read more
Akalla mutane 40 ne suka yi shahada yayin da wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon harin da Isra’ila ta... Read more
Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, marigayi shugaban kasar Iran Ibrahim Raeisi mutum ne mai... Read more
Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ila sun yi ruwan bama-bamai a zirin Gaza bayan da babbar kotun Majalisar Dinkin Duniya ta... Read more
Francesca Albanese, wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan yankunan Falasdinawa da aka mamaye, ta bayyana a cikin wata sanarwa... Read more
Ana sa ran cewa Kotun Duniya Kan Hukunta Manyan Laifuka za ta umarci Isra’ila ta dakatar da munanan ruwan wutar... Read more
Sojojin Isra’ila sun kashe Falasɗinawa aƙalla 17, waɗanda suka haɗa da fiye da ƙananan yara 10, sannan suka jikkata gommai... Read more
Shugaban Majalisar Dokokin kasar Labanon Nabih Berri ya mika ta’aziyyarsa ga Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Khamenei dangane da... Read more
Ministan harkokin wajen Norway, Espen Barth Eide, ya tabbatar da aniyar kasarsa na kame firayim ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da... Read more
Ƙasar Oman a ranar Talata ta yi maraba da matakin da Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya ta ɗauka na... Read more
Hukumar Kula da ayyukan tallafawa Falastinawa ta Majalisar Ɗinkin Duniya UNRWA ta ce an dakatar da rabon abinci a kudacin... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi tsokaci kan kalaman mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi kakkausar suka ga duk wani yunkuri na girke sojojin kasashen ketare a cikin... Read more
Yayin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ke ci gaba da kaddamar da farmaki na soji a kan fararen hula a yankin... Read more
Babban sakataren kungiyar Islamic Jihad Ziad al-Nakhalah ya tabbatar a yau Lahadi cewa gwagwarmayar Palasdinawa za ta ci gaba har... Read more