Manyan Hafsoshin soji a kasashen yammacin Afirka, a wani taro da suka gudanar a birnin Freetown na ƙasar Saliyo, a... Read more

Firayim Ministan Masar Mostafa Madbouly ya gana da Firayim Ministan Sudan Kamil Idris a Alkahira don tattaunawa kan ƙarfafa dangantakar... Read more

A yau Talata ne dai shugaban “Isra’ila” Isaac Herzog ya isa birnin Addis Ababa da zai yi dauki kwanaki biyu... Read more

Sojojin kasar Guinea sun kama sojojin kasar Saliyo 16 bayan da su ka zarge su da tsallaka kan iyaka da... Read more

Ghana da Burkina Faso sun rattaba hannu kan wasu yarjejeniyoyi na hadin gwiwa don samar da tsaro a kan wasu... Read more

Sudan ta mayar da martanin kan shawarar Amurka, tana mai jaddada cewa; dole ne a yi la’akari da muradun ƙasar... Read more

Shugaban kasar Iran ya jaddada kyakkyawar manufar Iran game da kasashen nahiyar Afirka Shugaba Masoud Pezeshkian ya jaddada muhimmancin dabarun... Read more

Gwamnatin Sudan ta yi kakkausar suka ga shugaba Yoweri Museveni na Uganda bayan da ya karbi bakoncin jagoran mayaƙan RSF... Read more

Yaƙe-yaƙe masu tsanani a Al-Tina, Arewacin Darfur, da kuma gargaɗin Majalisar Dinkin Duniya kan batun kiwo lafiya a kasar Ci... Read more

Matawalle ya yi wannan alkawari ne a lokacin da ya ziyarci masana’antar Briech UAS da ke Kuje, a gefen Babban... Read more

 Sojojin Sudan sun harbo jiragen sama marasa matuki na ‘yan tawaye a Kordofan, kuma mutane dubu sun gudu zuwa Habasha... Read more

Tarayyar turai ta bakin wata kwamishiyarta Hadja Lahbid wacce ta kai Ziyara a yankin Goma dake gabashin DRC, ta bayyana... Read more

Kasar Ghana ta sanar da shirinta na zuwa kotun kasa da kasa, don dai-daita dadadden rikicin iyakar teku tsakaninta da... Read more

Shaidu masu ban tsoro na kisan kai, fyaɗe da kakaba yunwa da ake aiwatarwa kan ƙabilu a yakin kasar Sudan!... Read more

Wani sabon rahoto ya bayyana yadda Rasha ta dauki matasa daga kasar Kenya sama da 1,000 aikin soja ba bisa... Read more

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya sanya hannu a dokar zaben da aka yi wa kwas-kwarima, kwana guda bayan da... Read more

Majalisar dinkin duniya ta ce, akalla yara 15 ne suka mutu sakamakon wani harin jirgi maras matuki da aka kai... Read more

Rikici yana ƙaruwa a Sudan, yayin da kasashen Turai ke kara gargaɗi game da laifukan yaƙi da ake ci gaba... Read more

Shugabannin Afrika sun yi kira ta bai-daya ta sauya karfin nahiyar a bangaren tattalin arziki da yawan al’umma, zuwa dimbin... Read more

Gwamnatin kasar ta Nigeria ta gargadi ‘yan kasar tata da su kaucewa shiga cikin yake-yaken da a ke yi a... Read more