Iran Za Ta Karbi Bakwancin Zaman Taro Tattaunawar Hadin Gwiwar Kasashen Yankin Asiya

Kasar Iran za ta karbi bakwancin tawagogin diflomasiyya 41 a dandalin tattaunawar hadin gwiwar kasashen yankin Asiya Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Baqiri Kani ya sanar da cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta karbi bakwancin taron hadin gwiwar kasashen Asiya na {ACD} da zaman taron zai samu halartar tawagogin diflomasiyya 41. Baqiri […]

Tattaunawar Musayar Fursunoni Tsakanin Falasdinawa Da Yahudawan Sahayoniyya Ta Rushe

Tattaunawa tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila da ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa kan musayar fursunoni ta fuskanci matsala Tashar talabijin ta 12 ta haramtacciyar kasar Isra’ila ta nakalto daga wani babban jami’in gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila cewa: Tattaunawa game da yarjejeniyar musanyar fursunoni tsakanin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta samu matsala don haka […]

An Ci Gaba Da Zanga Zangar Goyon Bayan Falasdinawa A Kasashen Yamma

A kasar Italaia an ci gaba da zanga zanga don goyon bayan Falasdinawa a garuruwa da dama daga cikin har da birnin Roma babban birnin kasar. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya bayyana cewa masu zanga zangar mako mako a kasashen turai da Amurka . Labarin ya kara da cewa banda yakin da […]

Alhazan Iran Suna Cigaba Da Dawo Wa Gida Daga Kasar Saudiyya

Kamfanin Jirgin sama na “Homa” ya sanar da cewa, a jiya Asabar kadai ya yi sawu 5 wajen dauko Alhajan Iraniyawa daga Saudiyya. Mahajjatan da za a  dauko daga Saudiyyar  za a sauke su ne a filiyen jiragen sama da suke a Karman dake kudancin Iran, sai kuma garin Ahwaz dake Kudu masu yammacin kasar,sai […]