Pezeshkian: Jajircewar Iran Ta Hana Makiya Cimma Burinsu

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jajircewar Iran ta wargaza shirye-shiryen makiya Shugaba kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya tabbatar da cewa: Al’ummar Iran, sojojin ƙasa da kuma ɓangarorin tattalin arziki sun dakile shirin ƙasashen da ke adawa da su na kifar da gwamnatin ƙasar. Pezeshkian ya bayyana a ranar Asabar cewa: Iran tana yaƙi da […]

Rundunar IRGC Tana Shirya Kalubalantar Makiya Iran

Babban Kwamandan Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa: Sararin samaniyar Iran jan layi ne ga rundunar sojin ƙasa Babban Kwamandan Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC), Manjo Janar Ahmad Wahidi ya jaddada cewa: Sararin samaniyar Iran jan layi ne ga sojojin kasar, yana mai gargadin cewa: Duk wani keta sararin samaniyar […]

Araqchi: Sai An Biya Bukatun Iran Kafin Bude Mashigar Hormuz

Ministan Harkokin Wajen Iran dangane da magana game da sake bude mashigar ruwa ta Hormuz, ya jaddada cewa babu ma’ana matukar ba a biya buƙatun Iran ba Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: Sake bude mashigar Hormuz ba zai yiwu ba, sai an biya buƙatun Iran, yana mai jaddada cewa: Iran yayin […]

Turkiyya: Ci Gaba Da Yaki Da Iran Zai Kara Janyo Matsala

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya yi gargadi game da illar da ci gaba da yaki da Iran zai haifar Hakan Fidan ya yi gargadin cewa: Yaƙi da Iran zai ƙara haifar da matsin lambar tattalin arziki ga ƙasashe daban-daban. A cewar kamfanin dillancin labaran Mehr, Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya bayyana a ranar […]

Shugaban Amurka: Zai Yiwu Ya Kyautata Alaka Da Kasar Iran

Shugaban kasar Amurka ya yi da’awar cewa: Zai kulla yarjejeniya ta dindindin da kasar Iran Shugaban Amurka Donald Trump ya shaida wa Fox News cewa: “Zai kulla yarjejeniya ta dindindin wadda za ta tabbatar da cewa Iran ba za ta mallaki makamin nukiliya ba.” A cewar kamfanin dillancin labaran Mehr, Shugaban Amurka Donald Trump ya […]