Washington Post: Cikin Wasu Kasashen Larabawa Ya Duri Ruwa kan  Binciken Trump

kasashen larabawa da Trump

Washington Post ta bayyana cewa gwamnatocin Saudiyya, Hadaddiyar Daular Larabawa, da Qatar hantarsu ta kada kan batun shirin gudanar da bincike kan zarge-zargen cin hanci da rashawa da ke da alaƙa da Shugaban Amurka Donald Trump, gwamnatinsa, da iyalansa, bayan nasarar da ‘yan Democrat suka samu a zaɓen ‘yan majalisa. Jaridar ta ambato jami’ai a […]

Iran: Za A Kara Nisan Zangon Makamin Khorramshahr

Makamin Khorramshahr

Telebijin din  gwamnatin Iran ya bayar da rahioton cewa, hukumomin sojin kasar sun ce za a iya ƙara nisan zangon da makamin Khorramshahr zai iya ci, wanda a halin yanzu yana cin nisan zango 2000 ne kawai. Rahoton ya bayyana cewa wannan sauyi a nauyin makamin zai ba da damar amfani da shi don kai […]

Baghaei Ya Mayar Da Martani Mai Zafi Ga Barazanar Rubio Kan Iran

Martanin Iran ga Rubio

Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Esmail Baghaei ya yi Allah wadai da kalaman Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio, yana mai cewa sun zama sabon amincewa da niyyar Washington na aikata laifukan yaki a kan Iran. Baghaei ya bayyana cewa kalaman Rubio, “Za su ci abinci daga baya,” sun zama barazana a […]

Ghana Ta sanar Da Sabon Shirin Inganta Rayuwar ‘Yan Kasarta

sabon shirin Ghana

Ministan Kudi na Ghana, Casil Ato Furson, ya sanar da cewa kasar za ta zuba jarin dala biliyan 10 a cikin shekaru hudu, tun daga shekarar 2027. A cikin sabon shirin  Tattalin Arziki, wanda za a aiwatar ta hanyar kuɗaɗen shiga na cikin gida don haɓaka samarwa kayayyaki da kuma fitar da su, gami da […]