Rezaei : Lokaci Ya Yi Na Amurka Ta Amince Da Sharuddan Iran

Janar Rezaei ya riga ya bayyana cewa Tehran ta isar da sharudda bakwai ga gwamnatin Amurka.
Faransa : Kungiyar Kwadago Ta CGT Ta Sake Kiran Yajin Aiki

Baya ga CGT, akwai wasu kungiyoyin da suka bayyana anniyarsu ta sake fitowa zanga zanga.
Wani Harin Saudiyya Ya Lalata Ginin Kamfanin Mai Na Yemen

Kafafen yada labaran ba su bayar da wani cikakken bayani game da asarar rayuka ko kuma irin barnar da harin ya yi ba.
An Fara Tattaunawa Tsakanin Rasha Da Ukraine A Abu Dhabi

Rasha na fatan tattaunawar za ta taimaka wajen warware rikicin Ukraine domin amfanin mutanen kasashen.
Kamaru: An Sanya Ranar Zaben ‘Yan Majalisa Da Kansiloli

A zaben ‘yan majalisa na karshe, jam’iyyar CPDM mai mulki ta lashe kujeru 152 daga cikin 180.
Aref: Zaben Amurka Ya Nuna Nasarar Iran A Yakinta Da Amurka

Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya bayyana cewa: Sakamakon zaben Amurka ya tabbatar da nasarar Iran a yaki Mataimakin Shugaban Kasa na Farko na Iran Dr Muhammad Reza Aref ya yi ikirarin cewa: Sakamakon zaben Amurka ya tabbatar da nasarar Iran a yakin da ta yi da Amurka da kungiyar ‘yan sahayoniyya. A cewar […]
Qalibaf: Isra’ila Tana Son Yakin Amurka Da Iran Ya Ci Gaba

Kakakin Majalisar Dokokin Iran ya bayyana cewa: Yahudawan Sahayoniyya suna ƙoƙarin jawo Amurka zuwa yaƙi marar iyaka da Iran Kakakin Majalisar Dokokin Iran Muhammad Baqir Qalibaf ya bayyana cewa: Yahudawan Sahayoniyya suna ƙoƙarin jawo Amurka cikin yaƙi marar iyaka da Iran, yana mai ƙarawa da cewa: Babu wani shugaban Amurka ko na yanzu ko na […]
Baqa’i: Babu Batun Fitar Da Yuranium Din Iran Zuwa Wajen Kasar

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babu batun fitar da sinadarin yuranium da aka tace zuwa wajen kasar Iran kwata-kwata Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya sanar da rage wa’adin aiwatar da shawarar Iran a tattaunawar da za ta yi da Amurka daga kwana bakwai zuwa biyu, a matsayin nuna muhimmancin […]
Holland Ta Jaddada Aniyar Taimakonta Na Kafa Kasar Falasdinu

Ministan Harkokin Wajen kasar Holland ya bayyana cewa: Za su yi iya ƙoƙarinsu don tallafawawajen ganin an kafa ƙasar Falasɗinu mai cin gashin kanta Ministan Harkokin Wajen Kasar Holland Thomas Berendsen ya tabbatar da jajircewar ƙasarsa wajen yin aiki tukuru don kafa ƙasar Falasɗinu mai cin gashin kanta, yana mai nuni ga manyan zanga-zangar da […]
Bakin Haure Sun Mutu Bayan Kifewar Kwale-Kwalensu A Tekun

Akalla mutane 39 sun mutu sakamakon nutsewar kwale-kwalen bakin haure a gabar tekun Senegal Wani ƙaramin jirgin ruwa dauke da bakin haure ya nutse a arewa maso yammacin Senegal, inda ya kashe akalla mutane 35 a cikin mummunan bala’in da ya faru a kan hanyar Tekun Atlantika mai hatsari daga Afirka zuwa Turai, kamar yadda […]