Iran Da China Sun Jaddada Fadada Hadin Gwiwar Tattalin Arziki

Iran da China sun jaddada fadada hadin gwiwa a fannin tattalin arziki da zuba hannun jari Iran da China sun jaddada muhimmancin faɗaɗa haɗin gwiwar tattalin arziki da saka hannun jari a cikin harkar samar da kayayyaki ta kasuwanci. A cewar kamfanin dillancin labaran Mehr, an gudanar da wani taron zuba hannun jari da ciniki […]

Araqchi: Kodai Amurka Ta Karbi Shawarar Iran Ko Komawa Yaki

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Lokaci ya yi da Fadar White House za ta yanke shawara ko dai amincewa da shawarar Iran ko yaƙi Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya yi jawabi ga Amurka yana mai cewa: Yanzu dole ne Fadar White House ta zabi tsakanin shawarar da Iran ta gabatar ko […]

Iran: Babu Bambanci Tsakanin Jam’iyyun Siyasar Amurka

Mai ba da Shawara ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa: Nasarar ‘yan Democrat ko kuma ta ‘yan Republican da suka rage a kan mulki ba za su canza lissafin kasar Iran ba Mai ba da shawara ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Muhammad Mukhbir ya jaddada cewa: Nasarar ‘yan Democrat ko kuma […]

Sojojin Iran: Jirgin Ruwa Yana Ci Da Wuta A Mashigar Hormuz

Sojojin Iran sun sanar da tarwatsa wani jirgin ruwan dakon mai da ya karya dokoki a gabashin mashigar ruwan Hormuz Rundunar sojin Iran ta sanar da cewa: Sojojinta sun tarwatsa wani jirgin dakon mai da sakamkon haka ya kama da wuta a gabashin mashigar ruwan Hormuz saboda rashin mutunta doka. Kamfanin dillancin labaran Mehr ya […]

Yemen: Wadanda Suka Mutu Sakamakon Harin Saudiyya Sun Karu

Adadin mutanen da suka mutu sakamakon harin Saudiyya da ta kai a gabashin birnin Sana’a fadar mulkin Yemen ya karu zuwa 44 Kakakin Ma’aikatar Lafiya ta Yemen ya sanar da cewa: Adadin wadanda suka mutu sakamakon harin da Saudiyya ta kai kan yankin Al-Shari’a a gundumar Bani Hashish, gabashin birnin Sana’a fadar kasar Yemen ya […]