Reza’i: Sake Kai Hari Kan Iran, Zai Fuskanci Martani Mai Zafi

Sakataren Majalisar Tsaron Kasa ta Iran ya bayyana cewa: Idan makiya suka sake kaddamar da yaƙi kan Iran, za su fuskanci mummunan martani Sakataren Majalisar Tsaron Kasa ta Iran, Manjo Janar Mohsen Reza’i, ya yi wa Amurkawa jawabi, yana mai cewa: Sun kwashi kashinsu a yakin da kuma zabe. Ya lura cewa: Vance ya amince […]
Jirgin Ruwan Mai Ya Kama Da Gobara A Mashigar Hormuz

Sojojin Iran sun sanar da cewa: Gobara ta tashi a kan jirgin ruwan mai bayan ya afka kan wata nakiyar ruwa a gabashin mashigar ruwan Hormuz Ofishin Hulɗa da Jama’a na Rundunar Sojan Ruwa ta Iran ya sanar da cewa: Gobara ta tashi a kan wani jirgin ruwa mai ɗauke da mai da ke aiki […]
Iran Ta Sauya Daidaiton Siyasar Amurka Ta Hanyar Juriyarta A Yaki

Kakakin rundunar sojin Iran ya bayyana cewa: Iran ta sauya daidaiton siyasa na Amurka ta hanyar juriyarta a yaki Kakakin rundunar sojin kasar Iran Birgediya Janar Mohammad Akrami Nia ya jaddada nasarorin da aka samu ta hanyar juriyar al’ummar Iran a yakin da aka yi kwanan nan, yana mai cewa dagewar al’umma, hadin kan kasa […]
Iran Da Afganistan Sun Saukaka Matakan Harkokin Kasuwanci

Kasashen Iran da Afghanistan sun jaddada daukan matakan saukaka harkokin kasuwanci a tsakaninsu Shugabannin Harkokin kasuwanci na Iran da Afghanistan sun sanar da cewa: Iran da Afganistan suna aiki don rage shingayen ciniki a tsakanin kasashensu. A cewar kamfanin dillancin labaran Mehr, shugabannin Harkokin kasuwanci na haɗin gwiwa tsakanin Iran da Afghanistan sun tattauna hanyoyin […]
Wani Dan Ina Ga Kisa Ya Kashe Mutane Shida A Kasar Poland

An kashe mutane shida a wani harbi kan mai uwa da wabi a Poland kuma an gano gawarwaki a gidan wanda ya aikata laifin Mutane shida sun mutu wasu kuma sun jikkata a wani harbin bazata da aka yi a babban dandalin Krakow a kasar Poland. ‘Yan sanda sun kama wanda ake zargi bayan an […]