Yamen Ta Zargi Amurka, Isra’ila Da Hannu Wajen Kai Mata Hari

kasar yamen ta zargi kasashen amurka birtanya da isra;ila da hannu wajen hare haren da ake kaimata
TUC : Karin Albashi Ma’aikatan Najeriya Ke Bukata Ba Tallafi Ba

kungiyar TUC tace kungiyar TUC karin albashi maaikatan nijeriya ke so ba tallafin kudin mota na dubu 70ba
MDD Ta yi Tir Da Takunkumin Da Aka Sanyawa Kasar Cuba

majalisar dinkin duniya ta yi tir da takunkumin da aka kakabawa kasar kuba duk da kokarin diflomasiya da amurka tayi na kara amincewa da kudurin
Iran Tana Kokari Wajen Ganin An Aiwatar Da Umarnin Jagora

shugaban kasar iran yace suna bakin kokari wajen ganin sun aiwatar da umarnin jagoran kan kawo karshen yaki
Wasu Tankokin Mai Guda 3 Sun Tarwatse A Mashigar Hormuz

wasu tankokin maiguda 3 sun fashe bayan sun bi hanyar da aka hana bi ba da izini ba a hormuz
Jagoran Juyin Juya Hali: Iran Ta Jajirce Wajen Aiki Ga Al’ummar Kasa

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gabatar da jawabi ga ɗaliban jami’a cewa: Iran tana ci gaba da jajircewa wajen yin aiki tare har sai ta kai ga kololuwar ci gaba Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatollah Mujtaba Khamene’i, ya yi wa daliban jami’a jawabi, yana mai jaddada cewa: “Su sanya wa kansu makamai da […]
Pezeshkian: Gwamnati Tana Kokarin Aiwatar Da Umarnin Jagora

Shugaban Kasar Iran ya jaddada cewa: Gwamnati tana ƙoƙarin aiwatar da umarnin Jagoran Juyin Juya Hali game da kawo ƙarshen yanayin yaki domin wanzar da zaman lafiya Shugaban Kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya bayyana cewa: Gwamnati tana aiki don aiwatar da umarnin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kuma tana da nufin fitar da kasar daga […]
Iran Ta Janyo Babban Koma Baya Ga Tsaron Amurka A Yankin

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta janyo babban koma-baya ga tsaron Amurka a yankin Kamfanin Dillancin Labaran Mehr ya ruwaito cewa: Ci gaban da aka samu a cikin watanni takwas da suka gabata ya nuna cewa kasancewar sojojin Amurka a Yammacin Asiya, sabanin ikirarin Amurka, ba ya tabbatar da tsaron ƙasar da fifikon dabarun yaƙi. Hare-haren […]
Iran: Ana Ci Gaba Da Tattaunawa Da Masu Shiga Tsakani

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Suna ci gaba da tattaunawa da masu shiga tsakani domin ba wa diflomasiyya damar yin nasara Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa: Iran za ta ci gaba da bai wa diflomasiyya damar yin nasara ta hanyar ci gaba da tuntuɓar masu shiga […]
Sheikh Qassim: Babu Batun Tattaunawa Kan Makaman Kungiyarsa

Babban Sakataren Kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ya jaddada cewa; Ba za su tattaunawa game da makamansu da ‘yan gwagwarmaya ke amfani da su ba matuƙar ‘yan mamaya suna ci gaba da cin zarafi Babban Sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah Sheikh Na’im Qassim ya tabbatar da cewa: Kungiyar gwagwarmaya da ake nunawa a Lebanon […]
Iran: Zamu Bude Hormuz Idan An Amince Da Sharuddanmu

Iran ta yi gargadin cewa duk wani hari da Amurka da Isra’ila za su sake kai mata zai fuskanci martani mai zafi.
Spain : Akalla Mutum 68 Suka Mutu A Hatsarin jirgin Kasa

Hukumomin kasar sun sanar da ayyana zaman makoki na kwana Uku bayan mummunan hatsarin.
Putin : Rasha Na Ba Da Gudummawa Ga Ci Gaban Nahiyar Afrika

Shugaban Rasha ya tabbatar da cewa Moscow na son raba fasahohi na musamman ga kasashen Afirka.
Yakin Iran Ya Jawo Asarar Dala Biliyan 47 Ga Amurka

Wannan kiyasin bai hada da sansanonin sojojin Amurka da aka lalata a Yammacin Asiya sanadin hare haren Iran.
Amurka Ta Kakabawa Ma’aikatar Tsaron Rwanda Takunkumi

Amurka ta ce Rwanda ta kasa cika alkawarin da ta doka a karkashin Yarjejeniyar Washington.