Iran : Amurka Na Da Zabi Akan Yarjejeniya, Ko Kuren Dabaru

“Idan Amurka ta sake zabar amfani da karfin soja maimakon diflomasiyya, ina da tabbacin cewa hakan zai haifar da babbar gazawar dabaru,” in ji shi.
Faransa : Kungiyoyi Sun Caccaki Ziyarar Macron A Bahrain

Gwamnatin Al Khalifa, wacce ke kan mulki a Bahrain, ta danne mabiya ‘yan Shi’a tsawon shekaru.
An Tsunduma Yajin Aikin Gama-gari A Senegal

Bayanai sun ce al’amuran sufurin jama’a sun tsaya cik a Dakar babban birnin kasar.
AU, Ta Bukaci Iyakokin Afrika Su Zama Dandalin Wadata

A cewarsa, wadannan za su iya taimakawa wajen aiwatar da Ajandar Tarayyar Afirka ta 2063 da kuma ci gaban Yankin Ciniki na ‘Yancin Afirka (AfCFTA).
Somaliya Ta Ji Takaicin Taswirar Kasarta Da Isra’ila Ta Nuna

Ma’aikatar Yada Labarai ta Somaliya ta bayyana cewa taswirar da Isra’ila ta gabatar, ta karya iyakokin da aka amince da su a duniya.”
Iran A Shirye Take Don Yaki Mafi Muni Da Makiya

Wani babban Jami’in Sojan Kasar Iran ya fadawa tashar talabijan ta Presstv kan kasar sojojin kasar a shirye suka don yakin fito na fito da makiya ta ko tana ina, a kuma dukkan fagage. A wata hari ta musamman da tashar talabijan ta Presstv a yau Laraba, Jami’an ya ce, sojojin kasar a shirye suke […]
Iran: Amurka Ta Fake Da Nuclear, Musulunci Manufarta

Jami’an tsaron kasar Iran sun ja kunnen Amurka da HKI kan sake fadawa kasar da Yaki, sun ce a wannan karon martani kasar sai ya fi na da tsanani. Manjo Janar Mohsen Rezaei sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya bayyana a jiya Talata a kuma shafinsa na X, kan cewa babu wata tattaunawa […]
Iran Ta Yi Tir Da Abinda Amurka Take Yi A Kasar Cuba

Ministan harkokin wajen kasar Iran ABbas Araci ya yi tir da gwamnatin kasar Amurka kan killace kasar Cuba da take yi watanni da suka gabata, da kuma takurawa mutane da jami’ar kasar ta take yi. Tashar talabijan ta Presstv a nan tehran ta nakalto argchi yana fadar haka a jiya Talata, ya kuma kara da […]
Kasar Rasha Tace Baza Su Sassauta A Bangaren Siyasa

kasar rasha tace a shirye take tayi hulda da kasashen turai amma ba za ta sassauta a bangaren siyasa ba
Amurka Ta Jinjinawa Najeriya Wajen Yaki Da Safarar Kwayoyi

kasar amurka ta yabawa najeriya kan yaki da muggan kwayoyi da ta ke yi.
Isra’ila Ta Rasa Likitoci 1369 A Cikin Shekaru Uku

Isra’ila ta rasa likitoci 1369 a cikin shekaru uku daga 2023 zuwa 2025
Iran: Babu Batun Tattaunawa Har Sai Amurka Ta Samar Da Aminci

kasar Iran tace babu batun tattaunawa har sai kasar Amurka ta samar da amince da zaa iya yarda da shi
Iran: Amurka Tana Adawa Da Tsarin Musulunci Ne Kawai Ba Nukiliya Ba.

ministan harkokin wajen kasar iran yace muslunci shi ne babban abin da amurka take adawa da shi na nukiliya ba