Jami’an Tsaro Amurka Sun Kutsa Gidan ‘Yar Majalisa Ilham Umar A Bincike Da Su ka Ce Mai Alaka Da Hijira

Tashar talabijin din “New fox” ta Amurka ta bayyana cewa; jami’an tsaro sun kutsa cikin gidan ‘yar majalisa Ilham Umar a cikin birnin Washinton a karkashin binciken da ake yi akan ‘yan hijira.
Gaza: Falasdinawa 5 Sun Yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Sojojin Sahayoniya

Gaza: Falasdinawa 5 Sun Yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Sojojin Sahayoniya
Lavrov: Tel Aviv Tana Take Dokokin Kasa Ta Hanyar Amfani Da Karfi

Ministan harkokin wajen Rasha ya bayyana goyon bayansa ga kasar Lebanon da take fuskantar wuce gona da irin HKI yana mai cewa, Tel Aviv tana take dokokin kasa da kasa ta hanyar amfani da karfi.
CNN:Trump Ya Yi Wa Ukiraine Barazana

Tashar talabijin din CNN ta Amurka ta bayar da labarin cewa; Shugaban kasar Amurka Donald Trump y ayi wa takwaransa na kasar Ukiraine barazana akan ci gaba da kai wa masana’antun man fetur na Rasha hari.
Akhlaqi: Takunkumai Ba Su Hana Iran Ci Gaba Da Kera Makamai Ba

Akhlaqi: Takunkumai Ba Su Hana Iran Ci Gaba Da Kera Makamai Ba
Pezeshkian: ‘Yantacciyar Al’umma Ba Mika Kai Ga Zalunci

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Idan suka yi imani da kansu, za su iya shawo kan ƙalubalen da ke addabarsu Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya bayyana cewa: “Lokacin da manyan mutane, ɗalibai da waɗanda suka yi imani da rayuwa cikin mutunci—sun ƙi yin rusunawa ko miƙa wuya—sun gamsu cewa za a iya magance […]
Jirgin Ruwan Dakon Mai Na Uku Ya Kama Da Wuta A Hormuz

Wani jirgin dakon man fetur na uku ya kama da wuta mai tsanani a mashigar tekun Hormuz Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC), ta fitar da wata sanarwa cewa: Wani jirgin ruwan man fetur na uku ya bi ta kan wata nakiyar ruwa a yau wanda ya janyo tashin gobara kan jirgin. Kamfanin Dillancin […]
Baqa’i: Iran Ce Ke Da Ikon Bude Mashigar Ruwan Hormuz

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Za a buɗe mashigar ruwan Hormuz, idan harin ya tsaya, ba bisa ga ikirarin Amurka ba Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya ce, “Muddin Amurka ta ci gaba da toshe hanyoyin da take yi da kuma kai hare-haren soji, tsaro ba zai koma ga mashigar […]
Makamai Masu Linzamin Saudiyya Ya Kama Hanyar Karewa

Makamai masu linzami na Saudiyya sun ragu sosai, kuma Bin Salman ya ce: Dole ne hanyar sadarwa da Iran ta kasance a bude Jaridar Wall Street Journal ta ruwaito game da tabarbarewar tattalin arzikin Saudiyya bayan ta kunna wutar yaki kan Yemen da mummunan gibin da aka samu a kasafin kudinta. Kamfanin dillancin labaran Mehr […]
Gwamnatin Amurka Tana Boye Hasarar Da Take Yi A Yaki Da Iran

Wani sanatan Amurka ya bayyana cewa: Tabbas Amurka ta yi hasarar biliyoyin daloli a sansanoninta da suke Qatar da Bahrain Sanata Chris Murphy na Amurka ya bayyana hasarar da sansanonin sojin Amurka suka yi a Qatar da Bahrain, yana mai sukar abin da ya bayyana a matsayin boye gaskiya ga jama’ar Amurka game da girman […]
Iran: Shirin MGWT 20,000 Na Wutan Lantarki Zai ci gaba

Shugaban hukumar makamashin Nukliya na kasar Iran Dr Mohammad Islami ya bayyana cewa cibiyar samar da wutan lantarki na Bushar ya zuwa yanzu ta taimaka wajen ta taimakawajen hana samuwar ton miliyon 90 guban Cabon a iran saboda wutan lantarki mai tsabta da take samarwa. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran yanakalato Muhammad Islami […]
Girka: Jerin Gwanon Goyon Bayan Falasdinawa A Athen

Dubban mutanen kasar Girka, a birnin Athen babban birnin kasar da kuma sauran manya manyan biranen kasar sun gudanar da jerin gwano na goyon bayan al-ummar Falasdinu. A birnin AThen babban birnin kasar zanga zangar ta kasance tsakanin ofishin jakadancin Amurka da ke birnin zuwa na HKI. Banda kasar Girka a wasu kasashe kimani 60 […]
Aragchi: Ya Yaki Ba Zai Warware Matsalar Saudi da Yemen ba

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi, a zantawarsa ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Saudiya Faisal bin Farhan a jiya Lahadi ya bayyana masa cewa ammfani da karfi kan mutanen kasar Yemen don tursasasu kan amincewa da abinda saudia take so ba zai taba samun nasara ba. Ya kuma kara da cewa gwamnatin […]
Ayar Tambaya A Yarjeniyar Kiwon Lafiyar Nageria Da Amurka

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanya hannu kan yarjeniyar kiwon lafiya da gwamnatin Amurka wanda zai lakume dalar Amurka biliyon $5Bn. Jaridar Dily Trust ta Najeriya ta nakalto cewa yarjeniyar tana bukatar Najeriya a bangarenta zata mika dukkan bayanin marasa lafiya wadanda suka amfana da shirin ga gwamnatin Amurka. Kuma ko da nan gaba gwamnatin Najeriya […]
Iran Tana Cikin Kasashe 12 Masu Fasahar Sararin Samaniya

Shugaban hukumar sararin samaniya na kasar Iran yace, kasarsa tana daga cikin kasashe 12 aduniya wadanda suke da fasahar ginawa da cilla tauraron yan’adam sanan kuma ta karbi bayanan daga tauraron sannan ta sarrafa bayanin don amfanin kanta da duk kawayenta a duniya. Kamfanin dillancin labaran IRNa na kasar Iran ya nakalto Hassan Salariyaeh yana […]