Tashar talabijin din “New fox” ta Amurka ta bayyana cewa; jami’an tsaro sun kutsa cikin gidan ‘yar majalisa Ilham Umar a cikin birnin Washinton a karkashin binciken da ake yi akan ‘yan hijira.
Mai Magana da yawun ma’aikatar shari’a ta kasar Amurka ya fada wa tashar talbijin din; Fox News Digital cewa; Hukumar tsaron ta Amurka ta kai samame a gidan ‘yar majalisar a karkashin bincike akan ‘yan hijira.