Yemen: Sojojin Saudiyya Sun Kai Jerin Hare-hare A Kasar Yemen

harin Saudiyya A Yemen

Kamfanin dillancin labarun “Sabaa’na kasar Yemen ya ambaci cewa sojojin Saudiyya sun kai jerin hare-hare a fadin kasar ta Yemen da su ka hada  Sa’adah. Bugu da kari majiyar ta ce mutane 3 sun jikkata sanadiyyar harin da Saudiyyar ta kai wa yankin Abas a gundumar Hajjah, haka nan kuma wani harin a kamfanin man […]

Pezeshkian: Iran Ta Bukaci Magance Matsalar Tekun Caspian

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Shawarar Iran ita ce a samar da wani shiri don magance raguwar matsaloli a ruwan Tekun Caspian Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran, wanda ke jawabi a taron shugabannin Tekun Caspian, ya bayyana cewa: Shawarar Iran ita ce a kafa wani shiri na yankin na dogon lokaci don magance raguwar […]

Ayatullahi Mousawi: Dole Ne Gwamnatin Iraki Ta Zama Mai ‘Yanci

Limamin da ya jagoranci sallar Juma’a a birnin Bagadaza ya jaddada cewa: Ikon mulkin Iraki da ‘yancin yanke shawara jan layi ce kuma ba zasu yarda ya zame ana bin umarnin daga wajen kasar ba Ayatollah Sayyid Yassin al-Moussawi, limamin da ya jagoranci sallar Juma’a a Baghdaza fadar Mulki kasar Iraki kuma fitaccen farfesa a […]

Qalibaf: Munanan Tunanin Amurka Za Su Kaita Ga Durkushewa

qalibaf

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya mayar da martani ga sakataren harkokin wajen Amurka cewa: Da yardan Allah Amurka zata durƙusa a gaban Iraniyawa A martanin da ya mayar ga ikirarin Marco Rubio, Shugaban Majalisar Dokokin Iran Muhammad Baqir Qalibaf ya rubuta cewa: “Waɗanda ke neman yin koyi da gadon Alexander za su gamu da irin […]

Hare-Haren Rasha Sun Lashe Rayukan Mutane A Kasar Ukraine

Mutuwa da raunuka a hare-haren sama na Rasha a kan Ukraine; Moscow ta sanar da harbo jiragen sama marasa matuki 560. Fararen hula da dama sun mutu kuma wasu sun ji raunuka a yau Asabar a hare-haren jiragen saman Rasha da kuma hare-haren da aka kai kan birane da garuruwa da dama na Ukraine. A […]

Sojojin Habasha Sun Kwace Iko Da Mekelle Fadar Mulkin Tigray

Sojojin Habasha sun kwace iko da birnin “Mekelle” kuma ana fargabar sake barkewar sabon yaki a yankin Tigray. Sojojin gwamnatin tarayyar Habasha da kawayensu sun sake kwace ikon birnin Mekelle, babban birnin yankin Tigray, bayan janyewar mayakan kungiyar ‘Tigray People’s Liberation Front’ (TPLF)—lamarin da ke tunatar da mummunan yakin da yankin ya fuskanta tsakanin shekarun […]

Yan Sanda Biyu Sun Yi Shahada A Kudu Maso gabacin Kasar Iran

Yansanda guda biyu sun yi shshada sanadiyar  hare haren yan ta’adda a yankin kudu masu gabacin kasar Iran. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa yansandan guda biyu Latfanar Amirhussain Qasemi da kuma Sergen Nezam Dastgoshedeh suna cikin aikinsu a lokacinda wasu yan ta’adda suka budemasu wuta a ranar 5 ga watan […]

Huthi: Yemen Ba Zata Mika Kai Ga Saudiyya Ba

Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Syyid Abdul Malik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa mutanenen kasar basu mika kai ga  gwamnatin kasar Sudia a yakin da tra dorawa kasar na baya bayan nan ba. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Sayyid Abdulmalik Badruddeen Huthi yana fadar haka a wani jawabin da ya […]

Canada, Japan , EU Suna Adawa da Kokirin Amurka Na Kashe ICC

Kasashen Canada da Japan Sun nuna rashin amincewarsu da takunkuman tattalin arzikin da gwamnatin Amurka ta dorawa kotun hukunta manya manyan laifuka ICC. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto wadan nan kasashe da kuma tarayyar  Turai suna fadar haka a birnin Roma na kasar Italia. Sun bayyana cewa akwai abun takaici wanda […]

Pezeshkian: Ba wanda Zai Maida Iran Sanaiyar Ware

Shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa ba wanda ya isa ya maida kasar Iran saniyar ware a dai dai lokacinda take makobtaka da kasashen 15. Kamfanin dillancin labaran IRNA ya nakalto shugaban yana fadar haka kafin ya tashi zuwa kasar Turkamanistan inda zai halarci tarurruka har guda biyu, mna farko shi ne […]

Yemen: An Kashe Sojojin Saudia Da Dama  A Kudu

Sojojin kasar Yemen sun bayyana cewa sun sami nasarar kashewa da kuma raunta taron sojojin masu goyon bayan gwamnatin kasar Saudia a karo na biyu a lokacinda suke kokarin kaiwa da mashigar ruwa ta babul Mandab a karo na biyu. Tashar talabijan ta Al-mayadeen ta kasar Leban ta nakalto majiyar sojojin Yemen na cewa sun […]