Huthi: Yemen Ba Zata Mika Kai Ga Saudiyya Ba

Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Syyid Abdul Malik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa mutanenen kasar basu mika kai ga  gwamnatin kasar Sudia a yakin

Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Syyid Abdul Malik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa mutanenen kasar basu mika kai ga  gwamnatin kasar Sudia a yakin da tra dorawa kasar na baya bayan nan ba.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Sayyid Abdulmalik Badruddeen Huthi yana fadar haka a wani jawabin da ya agabatara, na tunawam da kissan kiyashin daSudia da Amurka suka yi a kasar kan babban dakin taro na Al-Sali Al-kubra a birnin San’a na kasar a shekara ta 2006 ba.

Yace a kissan kiyashi na Al-Sali sun nuna rashin imani da mutunci da kuma rashin mutunta dokokin kasa da kasa. Kamar HKI.

Yace dukayi da kuma taimakon Amurka da take samu wannan ba zai hana wata rana gwamnatin saudia ta zama babu ita ba. Saboda zaluncin da suke ya kan mutanen kasar Yemen da wasu wurare.

Yace hare haren da kasar  saudi da kawayenta suka kai kan kasar Yemen a shekara 2015 bai da wani dalili na farashi, saboda bai kamata ta yi shishigi cikin al-amuran cikin gida na kasar ba. Amma dole ne mutanen kasarYemen su kare kansu daga yan ta’adda wadanda suka farwa kasarsu da yaki. Har zuwa abinda hali yayi.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted