Islami: Matsin Lambar Amurka Da Yaki Ba Su Tsayar Da Aiki A Fagen Fasahar Nukiliya Ba

Islami: Matsin Lambar Amurka Da Yaki Ba Su Tsayar Da Aiki A Fagen Fasahar Nukiliya Ba
Arakci: Ba Dukkanin Mutane Ne Amurka Za Ta Ci Gaba Da Dauka Wawaye Ba

Ministan harkokin wajen Iran Dr. Abbas Arakci wanda yake Magana akan sabin rahoton cibiyar Nazari ta majalisar dokokin Amurka akan asarar jiragen yakin da ta yi a yaki da Iran, ya bayyana cewa Amurka ba za ta iya ci gaba da daukar mutane wawaye ba. Arakci ya wallafa sakonsa a Shafin X da a ciki […]
Sabon Rahoton Amurka: Iran Ta Rusa Da Lalalta Jiragen Yakin Amurka 81

A wani sabon rahoto da cibiyar bincike ta majalisar Amurka ( congress) ta fitar, ya tabbatar da cewa a yaki da Iran Amurka ta yi asarar jiragen sama mabanbanta da sun kai 81 da kudinsu ya kai dala biliyan 3.3.
Yahya Sari: Mun Kai Harin Daukar Fansa Akan Filin Saukar Jiragen Sama Na Birnin Riyadh

Kakakin sojan kasar Yemen janar Yahya Sari ya sanar da cewa sun kai hari a filin saukar jiragen saman birnin Riyadh a matsayin daukar fansa na hare-haren Saudiyya a Yemen.
NLC Ta Tsunduma Yajin Aiki A Abuja Kan Matsalolin Malamai

kungiyar kwadago a najeriya ta shiga yajin aiki har sai an warware matsalolin da ya shafi malamai a birnin abuja
Sojojin Mali Sun Sake Kwace iko Da Kidan Bayan Ficewar Yan Tawaye

sojojin kasar mali sun kara samun nasara wajen kwace ikon kula da yankin kidan bayan korar yan tawaye
RashaTa Yabawa Iran kuma Zata Karfafa Dangantaka Tsakaninsu

shugaban kasar rasha ya yabawa jarumatar kasar iran da shan alwashin karfafa dangantakar dake tsakaninta da iran
Yamen Tace Farmakin Aqsa Ta Zama Ta Bayyana Raunin Isra’ila

shugaban kungiyar Ansarullah ya ce ambaliyar aqsa ta nuna rauni isra’ila ta kuma sanya tsarin gwagwarmar falasdinu
Labaran Da Aka Karkata Ba za Su Iya Goge Tarihin Amurka Ba

iran ta ce labaran gasgakiya da aka karkata ba zasu iya shafe tarihin amurka na karya yarjejeniyar da Amurka ta yi.