Flydubai Wani Shirin Natanyahu Ne Na Sake Jawo Amurka Cikin Yaki Da Iran

Wasu masana suna ganin shirin abinda ya faru da jirgin fasinja Flydubai wani shiri ne firay ministan HKI Benyamin Natanyahu na sake jawo Amurka cikin yaki da JMI ne, sannan na ci gaba da shugabancin gwamnatin HKI. Tashan talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa, a cikin yan kwanakin da suka gabata ne […]

Putin Ya Ja Kunnen Nato Kan Kai Hari Kan Kaliningrad

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya ja kunnen kungiyar tsaro ta NATO kan kai hari a garin Kaliningrad wanda yake kan iyakar kasar da Poland da kuma Lithuania. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban yana fadar haka a jiya Alhamis, ya kuma kara da cewa kasar Rasha zata yi amfani da […]

IRGC: Sabbin Jinin Hizbullah Ba Zasu Taba Barin HKI Ta Numfasa Ba

Babban kwamandan dakarun QUdus na IRGC ya bayyana cewa sabbin mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun fara bada gudumawarsu wajen yakar sojojin HKI duk tare da shahadar shuwagabanninsu. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Burgediya Janar Esma’il Qaani yana fadar haka, ya kuma kara da cewa, sabbin mayakan kungiyar Hizbullah sun […]

Iran Ta Kira Jakadan Burtaniya A Tehran Don Gabatar Da Korafi

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa ta kira jakadan Burtaniya a Tehran inda ta isar masa da sakon korafi kan jawaban firay ministan kasar dangane da JMI. Iran ta yi tir da zancen firay ministan kasar Burtania, kuma ta kira Hugo Shorter jakadan Burtaniya a Tehran don hakan. Majid Takhtravanci mataimakin ministan […]

PGSA Ta Kai Hari Kan Tankunan Man Emirat A Hurmuz Saboda Sabawa Doka

Hukuma mai kula da mashigar ruwa ta Hurmuz na kasar Iran ta bayyana cewa ta kai hare hare kan jiragen dakon man fetur na Emirat guda uku a kwanakin da suka gabata ne saboda sabawa doka. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ta nakalto majiyar PGSA na fadar haka a jiya Alhamis, ta kuma […]

Pezeshkian: Makirci Makiya Kan KJasar Iran Bata Yi Nasara Ba

Shugaban Kasar Iran ya bayyana cewa: Mafarkin Amurka na kawar da Iran da kuma ruguzata ba zasu cika ba Shugaban Kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya bayyana cewa: “Burin Amurka na kawar da Iran ko lalata ta da kuma ruguzata ba zasu cimma nasara ba. Al’ummar Iran tana ƙoƙari da ƙarfi da jajircewa kuma za ta […]

Rundunar “IRGC”: Koran Amurka Daga Iraki Babban ‘Yanci Ne

Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta bayyana cewa: Korar Amurka daga kasar Iraki wani shiri ne na ‘yantar da Yammacin Asiya daga karkashin Babban Shaidan Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta (IRGC) ta fitar da sanarwa game da janye sojojin Amurka daga Kasar Iraki cewa: Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta “IRGC”, […]

Janar Majid: Makiya Zasu Yi Shaida Kan Kwarewar Iran

Ministan Tsaron Iran ya bayyana cewa: Makiya za su yi shaida kan kwarewar Iran da kuma himmarta a fagen yaki Ministan Tsaron Iran Birgediya Janar Majid Ibn Reza ya jaddada cewa: Rudanin da ke cikin Fadar White House ta Amurka ba za a iya ɓoye shi ta hanyar dabarun yaƙi na ƙarya ba, yana mai […]

Kungiyoyin Duniya Zasu Yi Gangamin Goyon Bayan Falasdinu

Kungiyoyi 200 a ƙasashe 60 suna shirya wani gangami na duniya ga Falasɗinu. Kungiyar Kawancen Duniya don Falasdinu (GAFP), tare da goyon bayan Kungiyar Kawancen Yaki da Wariyar launin fata (AAM) da kuma Kungiyar Kawancen Duniya da ke Yaki da Mallakar Falasdinu (SAND), sun yi kira ga kungiyoyin fararen hula, kungiyoyin kwadago, kungiyoyin dalibai, da […]

Rikici Tsakanin Habasha Da Eritrea Da Masar Ya Kara Kamari

Matakin yanke alaƙa jakadanci da korar jami’an diflomasiyya a sabon rikicin da ya ƙaru tsakanin Habasha, Eritrea da Masar A ranar Alhamis ne Kasar Habasha ta sanar da rufe ofishin jakadancinta da ke Asmara, babban birnin Eritrea, tare da korar jami’an diflomasiyyar Eritrea 10 da kuma wani jami’in diflomasiyyar Masar daga Addis Ababa, yayin da […]