Abdullahiyan: Ba Zamu Mika Kaiba Ga Makiya Ba

Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran ya bayyana cewa kimani shekaru 70 dasuka gabata, bata taba jin wata kasa ta mayar mata da martani a wani yaki ba, sai kasar Iran. Tana tsammanin kamar sauran kasashe Iran zata mika kai Kamfanin dillancin labaran Farsnews na kasar Iran ya nakalto Janar Ali Abdullahi babban hafsan hafsoshin […]
IRGC Sun Lalata Jirgin Yaki Wanda Ake Sarrafawa Daga Nesa

Rundunar ruwa ko Navy ta dakarun kare juyin juya halin musulunci IRGC sun wargaza wani jirgin ruwa na yaki marasa matuki wanda yake kokarin shiga yankin mashigar ruwa ta Hurmuz. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto majiyar ta IRGC na cewa, bayan da sojojin Amurka suka kasa shigowa mashigar ruwa ta Hurmuz […]
Iran: Muna Bukatar Rabo Babba A Kasuwar Jan Karfe A China

Yan kasuwar kasar Iran masu hakar ma’adininin jan karfe, ko Copper sun bayyana anniyarsu ta shiga kasuwar jan karfe na kasar china wacce take kara fadi. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Masuod Ostad –Hussain Jami’i a cibiyar kasuwanci na kasar Iran yana fadar haka, ya kuma kara da cewa a a […]
Qalibaf: Iran Zata Maida Martani Mafi Tsanani Kan Makiya

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibaf ya gargadi makiya, musamman Amurka kan cewa, daga yanzun kuma maida martani ba zai kasance ido da ido kunne da kunne ba, sai dai kamar yadda ya faru a hare haren baya bayan non zamu rika maida martani ne gwagwadon gannin damarmu. Kamfanin dillancin labaran IRNA na […]
Gaza: An Yi Jana’izar Falasdinawa 100 Daga Ciki Har Da Yara 70

A yau ce falasdinawa a Gaza suka gudanar da jana’izar mutane 100 wadanda aka zakulo gawakinsu daga burbushin gine gine a yankin. Kamfanin dillancin labaran Parstoday na kasar Iran ya nakalto majiyar kungiyoyin fararen hula a Gaza na cewa sun zakulo gawakin Falasdinawan ne bayan kwanaki na aikin kwace burbushin gine gine a yankin. Labarin […]
Lebanon: Mutane 4 Sun Yi Shahada A Sanadiyyar Hare-haren “Isra’ila”

Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Lebanon ta sanar da cewa mutane 4 sun yi shahada yayin da wasu 20 su ka jikkata sanadiyyar hare-haren sojojin mamayar Haramtacciyar Kasar Isra’ila.
IRGC: Mu Kai Wa Jiragen Yakin Amurka Hare-hare Da Makaman “Ballistic”

IRGC: Mu Kai Wa Jiragen Yakin Amurka Hare-hare Da Makaman “Ballistic”
Sojojin Yemen Sun Kai Hari Akan ‘Yan Koren Saudiyya A Garin Ta’iz

Sojojin na Yemen sun yi amfani da jirage marasa matuki wajen kai hare-haren a sansanonin ‘yan koren Saudiyya, kamar kuma yadda aka ji karar fashewar wasu abubuwa masu karfi a cikin garin na Ta’iz.
Gwamnatin Nijar ta zargi Faransa da hannu a yunkurin juyin mulki

gwamnatin jamhuriyar niger ta zargi kasar faransa da kitsa mata juyin mulki da bai yi nasara ba
Kudaden Ajiyar Nijeriya Na kasashen waje Ya Kai Dala Biliyan 54

kudaden ajiyar nageriya na kasashen waje yayi tashin goron zabo zuwa dala biliyan 54
Hizbullah Ta Zargi Gwamnatin Labanon Da Nuna Gazawa

kungiyar hizbullah ta zargi gwamnatin labanon da kasa tabuka komai kan hare haren da isra’ila ke kaiwa
Iran Ta Gargadi Amurka Kan Ci Gaba Da Kai Mata Hari

dakarun sojin iran su ja kunnen Amurka na ci gaba da kaimata hari
Iran Ta Fitar Da Bayani Kan Harin Da Amurka Ta Kai A Kasar

iran ta gudanar da bincike kan irin bomb din da tayi amfani da shi wajen kai hari a kudancin kasar