Salehi: Iyakoko Ba Shinge Bane Ga Yada Ilmi Tsakanin Musulmi

Shugaban cibiyar Al-Mustafa ta raya ilmin zamani tsakanin musulmi Dr Ali Akbar Salihi ya bayyana cewa kan iyakoki tsakanin musulmi a kasashen duniya daban daban ba zai hana cibiyar ta zami wani musulmi daga wasu kasashen duniya inda musulmi tsiraru ne ba don samun kyautar cibiyar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto […]
Iran Ta Isar Da Sharuddan Bude Hurmuz Ga Pakistan

Gwamnatin kasar Iran ta mikawa feil Mashak Asim Munir babban kwamandan sojojin kasar Pakistan sharuddan kasar na bude mashigar ruwa ta Hurmus, daga ciki har da komawa kan yarjeniyar Islamabad. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto wata majiya kusa da tawagar tattaunawa da Amurka bayan yakin baya bayan nan tana cewa, sabanin […]
Qalibaf: Takunkuman Tattalin Arziki Kan Iran Yaudarar Ce

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran sannan shugaban tawagar tattaunawa da Amurka ya bayyana cewa kokarin Amurka na kara tsananta takunkuman tattalin arziki kan Iran, wani shiri ne na hada Iran fada da kasashen duniya wanda Amurka ba zata iya ba. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Qalibasf yana fadar haka a shafinsa […]
Tinubu: Musulmi Ku Koikayi Dabi’un Annabi Mohammad (s)

Shugaba Bola ahmed Tinubu na tarayyar Najeriya ya yi kira ga musulman kasar su koikoyi annabi Muhammadu (a) a halayensa, su kuma yiwa kasar addu’a. Jaridar Daily Trunst ta Najeriya ta nakalto shugaban yana taya al-ummar musulmi na kasar murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halittu, a sakonsa na Maulidin manzon All..(s) a yau Talata. Ya […]
China Ta Yi Watsi Da Takunkumin Amurka Akan Iran

Kasar China ta nuna kin amincewarta da takunkumin da Amurka ta kakaba wa Iran, tana mai kara da cewa za ta kare hakkinta da kuma manufofin kanfanoninta.
Guterres: Ya Kamata Manyan Kasashe Su Fahimci Cewa Karfi Yana Da Iyaka

Babban magatakardar MDD Antonio Guterres wanda yake Ishara da yakin da Amurka ta kallafa wa Iran ya bayyana cewa; Wajibi ne ga kasashe da su fahimci cewa karfi yana da iyaka.
Ofishin Shugaban Kasar Iran: Ziyarar Hafsan Hafsoshin Sojan Pakistan Ta Haifar Da Da Mai Ido

Ofishin sandarwa na shugaban kasar Iran ya sanar da cewa ziyarar da Babban hafsan hafsoshin sojan Pakistan ya kawo zuwa Iran ta haifar da Da, mai ido.
NNPC Ya Rattaba Hannu Da Wasu Kamfanoni Kan Hako Mai

Matatar mai ta najeriya ta kulla yarjeniyoyi da kamfanoni wajen hako mai a cikin teku
Yamen Ta Kai Hari Kan Tankar Mai Na Saudiya A Tekun Maliya

dakarun yamen sun kai hari kan jiragen man kasar saudiya
Amurka Ta Sanar Da Sabin Takunkumin Ta’addanci Kan Kasar Iran

Amurka ta sanyawa iran takunkumin taaddanci a don karya tattalin arziki
Shugaban Iran Ya Gargadi Amurka Ka Sabon Takunkumi

iran ta yi tir da sabon takunkumin da Amurka ta sanya mata kuma ta yi gargadi
Hamas: Isra’ila Ta Lalata Duk Wani Abu Mai Amfani A Yankin Gaza

isra’ila ta kassara yankin gaza inda inda ta lalata komai na rayuwar alumma,