Iran Ta Shirya Maida Martani Mai Tsanani Idan Amurka Ta Aiwatar Da Barazananta A Kan Kasar

Manya manyan jami’an sojojin Iran sun bayyana cewa, suna da wani shiri na musamman na maida martani ga Amurka idan ta kuskura ta aiwatar da baraznar da takewa kasar. Kamfanin dillancin labaran tasnim ya nakalto jami’an sojojin suna cewa ‘suna sani da shiri ko kuma barazanar Amurka na kaiwa manya manyan ayyuka kamar hanyoyi da […]
Qalibaf: Amurka Ta Gamu Da Maida Martani Mai Tsanani Saboda Kai Hare Hare A Kan Tsibirin Qeshm

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibof ya sha alwashin maida martani mai tsanani kan sojojin Amurka da kadarorinta da suke yankin yammacin Asia saboda hare haren da suka kai kan tsibirin Qeshm na kasar Iran da ke cikin tekun farisa. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya nakalto qalibof yana fadar haka […]
Aragchi: Aikin Kafafen Yada Labarai Ne Yada Gaskiyar Abinda Ke Faruwa A Kallafeffen Yaki Na Uku

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa aikin kafafen yada labarai ne su yada abubuwan da ke faruwa a yakin da Amurka ta dorawa JMI na kwanaki 40 da kuma wanda ake ciki a halin yanzu. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Aragchi yana fadar haka a yau Asabar […]
HKI Ta Kashe Falasdinawa 8 A Gaza A Yau Asabar

Akalla falasdinawa 8 ne suka yi shahada sanadiyyar hare haren da sojojin HKI suka kai kan falasdinawa a zirin Gaza, a yayinda wasu da dama suka ji rauni, wanda kuma ya kawo yawan Falasdinawa wanda aka kashe a gaza tun ranar 7 ga watan Octoban shekara ta 2023 zuwa kimani 73,350. Kamfanin dillancin labaran shehab […]
Wani Babban Sojan Amurka Ya Bayyana Cewa Kasar Bata Da Makaman Kare HKI

Kwamandan sojojin Amurka a turai wato ‘ U.S. European Command’ ya fadawa ma’aikayar yakin Amurka PENTAGON kan cewa karancin garkuwan makamai a sashen sojojin ruwa na kasar ya sa shi dole ya zabi kare sojojin Amurka daga makaman masu linzami samfurin balistic na kasar Iran maimakon kare sojojin HKI. Jaridar washigton Post ta nakalto Janar […]
Iran Tace Babu Wanda Zai Wuce Ta Shigar Hurmuz Sai Da Izinin Dakarun Kare Juyin Musulunci Na Iran

Ofishin hulda da jama’a na dakarun kare juyin musulunci na kasar iran ya sanar cewa mashigar hurmzu a rufe take ruf, kuma babu wani shige da fice da zai gudana ta wajen ba tare da hadin guiwa da dakarun kare juyin musulunci na kasar Iran ba, Wannan sanarwar ta fito ne bayan da hedkwatar Centcom […]
Hizbullah Ta yi Kira Ga Gwamnatin Labanon Da Ta yi Aiki Da Nauyinta Na Kawo Karshen Ta’addancin Isra’ila

Rahotanni da suka fito dga kasar Labanon sun bayyana cewa kungiyar gwagwarmaya ta Hizbulla ta ja hankalin gwamnatin labanon kan muggan ayyukan da isra’ila take tafkawa a kudancin kasar, kuma tayi kira gareta da ta da tayi aiki da nauyin da ke kanta na dakatar da isra’ila game da ci gaba da rushe- rushe da […]
Iran Ta Gargadi Birtaniya Cewa Za Tayi Amfani Da Karfinta Wajen Kare Kanta

Ministan harkokin wajen kasar iran Abass Araqchi ya gargadi gwamnatin Birtaniya game da duk wani yunkuri na taimakawa wajen kai mata hari , kuma yayi wannan gargadin ne a wata tattunawa da yayi ta wayar tarho da takwaransa na kasar Birtaniya Ed Miliband a jiya jumaa. Haka zalika yayi ishara cewa karkashin dokokin kasa da […]
Falasdinawa 2 Ne Suka yi Shahada Sakamakon Hari Sojojin Israila A Gaza

Jiragen sama marasa matuki na isra’ila sun kai hari a yankin Gaza kuma sun yi sanadiyar shahadar falasdinawa guda biyu a ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da suke yi , da kuma tattaunawar da ake yi tsakanin tel aviv da kuma kungiyar gwagwarmaya ta hamas yanzu Majiyoyin labarai sun bayyana […]
Araqchi Ya Yi Gargadi Game Da Fari

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Bullar Fari a Kudu maso Yammacin Asiya yana ba da dama don ƙarfafa haɗin gwiwa da ƙasashe maƙwabta Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: Fari da ke fuskantar Kudu maso Yammacin Asiya zai iya mayar da shi dama ta ƙarfafa haɗin gwiwa da ƙasashen da […]
Araqchi Ya Tattauna Da Takwarorinsa Na Indiya Da Birtaniya Ta Wayar Tarho

Ministan Harkokin Wajen Iran ya yi tattaunawa tahanyar wayar tarho da takwarorinsa na Indiya da Birtaniya A yammacin jiya Juma’a, Ministan Harkokin Wajen Iran ya yi tattaunawa ta hanyar wayar tarho daban-daban da takwarorinsa na Indiya da Birtaniya. Ministan Harkokin Wajen Iran Seyyed Abbas Araqchi ya tattauna dangantakar kasashen biyu da ci gaban yankin yayin […]
Hukumar Jiragen Ruwan Tekun Farisa Ta Jaddada Dokar Hana Jigilar Jiragen Ruwa A Mashigar Hormuz

Hukumar Kula da Tashar Jiragen Ruwa ta Tekun Farisa ta sanar da cewa: Ba zai yiwu a gudanar da jigilar kaya ta mashigar ruwar Hormuz ba Sanarwar Hukumar Tsaron Jiragen Ruwa ta Tekun Farisa a kan dandalin X ta sake jaddada cewa: Mashigar Ruwan Hormuz ya ci gaba da kasancewa a rufe saboda hare-haren da […]
Rundunar IRGC Ta Sanar Da Kwace Jiragen Ruwa Biyu Saboda Sabawa Doka

Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta sanar da kwace jiragen ruwa biyu masu dauke da mai da suka karya yarjejeniya a mashigar tekun Hormuz Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta (IRGC) ta sanar da cewa: An kai hari kan jiragen ruwa guda biyu na mai kuma an kama su da sanyin safiyar jiya […]
Sojojin Yemen Sun Tilasta wa Jiragen Ruwan Saudiyya Canja Hanya

Kakakin Rundunar Sojin Yemen ya sanar da cewa: Sun tilasta wa jiragen ruwan Saudiyya guda 8 sauya hanyarsu a matsayin wani ɓangare na daidaiton “killacewa da killacewa” Rundunar Sojin Yemen ta sanar a ranar Juma’a cewa ta tilasta wa jiragen ruwan mai guda takwas na Saudiyya sauya hanya zuwa ga mashigar Good Hope, a matsayin […]