Larijani : Tehran a shirye take ta yi tattaunawa “mai adalci da ma’ana”

Sakataren Majalisar Tsaron Kasa ta Iran ya ce Tehran a shirye take ta yi tattaunawa “mai adalci da ma’ana”, muddin ba’a kawo wasu batutuwa da basu jibanci shirin nukiliya na kasar ba. Ali Larijani ya ce Tehran a shirye take don tattaunawa mai adalci ta nukiliya wadda za ta magance damuwar da ake da ita. […]

Iran : IRGC na gudanar da atisayen soja a mashigar Hormuz’

Rundunar Sojan Ruwa ta Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta fara wani atisayen soja a gabar tekun kudancin kasar, a mashigar Hormuz. Atisayen, wanda aka yi wa lakabi da “Smart Control of the Hormuz,” ya fara ne yau Litinin kuma babban kwamandan rundunar IRGC Manjo Janar Mohammad Pakpour ne ke kula […]

Najeriya da Angola sun soke bizar diflomasiyya

Najeriya da Angola sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta hadin gwiwa wadda ta tanadi soke takardar biza ga masu rike da fasfo na diflomasiyya da na hukuma, wani mataki da aka yi niyya don saukake tafiye-tafiye na hukuma da kuma zurfafa hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu. An sanya hannu kan yarjejeniyar a gefen taron […]

Araghchi ya gana da Grossi a Geneva

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi da Babban Daraktan Hukumar kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA), Rafael Grossi, a birnin Geneva, na kasar Switzerland. A cewar Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Araghchi da Grossi sun tattauna batutuwan fasaha da suka shafi hadin gwiwar Tehran da IAEA. Sun kuma tattauna game da tattaunawar da za’ayi tsakanin […]

Ghana za ta gabatar da kuduri ga MDD don ayyana cinikin bayi a matsayin laifi

Kasar Ghana za ta gabatar da kuduri ga Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya a watan Maris na 2026 don ayyana cinikin bayi na Afirka a matsayin “laifi mafi girma ga bil’adama. Shugaban Ghana John Dramani Mahama ne ya bayyana hakan a karshen taron shekara-shekara na 39 na Tarayyar Afirka (AU) a Addis Ababa, babban birnin […]

Masu Fasaha Na Duniya Sun Goyi Bayan Jami’ar Majalisar Dinkin Duniya Albanese

Masu fasaha na ƙasashen duniya sun goyi bayan jami’ar Majalisar Dinkin Duniya Albaniya, suna jaddada adawarsu da matsin lamba ga waɗanda ke fallasa kisan kare dangi na Gaza Fitattun mutane sama da 100 daga duniyar fasaha da nishaɗi sun sanya hannu kan wata buɗaɗɗiyar wasiƙa don goyon bayan ƙwararriyar masaniyar kare haƙƙin ɗan adam na […]

Aragchi Ya Isa Geneva Saboda Halattar Tattaunawa Da Amurka

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Geneva na kasar Swissland don halattan taron tattaunawa da Amurka zagaye na biyu. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Esmail Baghaei yana cewa ministan ya isa Geneva a jiya da yamma kuma ana saran a gobe talata […]

Iran: Shirin Garkuwan Makamai Ya Dakatar Da Amurka Daga Fadawa Kasar Iran Da Yaki

Burgedia Janar Gholamreza Jalali shugaban rundunar kare fararen hula na kasar Iran ya bayyana cewa shirin JMI na garkuwan kare kasar daga makaman maikya daban daban ne suka tilastawa HKI da Amurka dakatar da farwa kasar da yaki har zuwa yanzun. Labarin ya nakalto Janar Jalali yana fadar haka a wani jawabin da ya gabatar […]

HKI: Bayanan Sirri Da Kungiyar Hizbullah Ta Tara Kan HKI Sun Gigita Kasar

Jaridar Ma’ariv ta HKI ta bada sanarwan cewa bayanan da jami’an tsaron kasar suka gano, kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta tara kan zirga zirgin jiragen ruwa da wasu muhimman kayakin aikin sojen kasar ya firgitar da Jami’an tsaron kasar har kuma ya sa ta gudanar da atisayen soje na baya bayan nan. Tashar talabijan […]

Iraki Tana Goyon Bayan Tattaunawa Tsakanin Iran Da Amurka

A cikin wata tattaunawa ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Iraki ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi yace sun tattauna dangane da tattaunawa tsakanin Iran da Amurka dangane da shirinta na makamashin Nukliya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto bayyana cewa a daren Asabar  ne ministocin biyu suka tattaunawa kuma […]

Jiragen Soje Na Kasar Amurka Guda 3 Ne Suka Isa Najeriya

Jaridar Premium time ta Najeriya ta nakalto Jaridar New York Time ta kasar Amurka, na cewa jirgi na farko ya sauka a jihar Borno dake arewa maso gabacin kasar a daren Alhamis da ta gabata. Labarin ya bayyana cewa jirdin yana dauke da makamai da kuma sojoji. Kuma ya sauka ne a birnin Maiduguri babban […]

Araqchi ya caccaki Taron Tsaro na Munich kan manufofin Turai dangane da Tehran

Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi, ya bayyana Taron Tsaro na Munich a matsayin “Munich circus,” inda ya soki manufofin Tarayyar Turai da wasu ƙasashen Turai game da Tehran. Araghchi ya rubuta a shafin sada zumunta na X na kamfanin Amurka a ranar Asabar cewa, “Abin takaici ne ganin yadda Taron Tsaro na Munich, wanda […]