Rundunar Sojin Najeriya Ta Kashe Gawurtaccen Dan Bindigan Nan, Aminu Kanawa

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kashe gawurtaccen dan bindigan nan, Aminu Kanawa wanda shi ne mataimakin Bello Turji. Sojojin Operation Fansan Yamma ne suka kashe Aminu a wani samame da suka kai tsakanin ranakun 20 zuwa 21 ga Janairun 2025. Kashe Aminu Kanawa na zuwa ne kasa da mako guda bayan sojojin na Operation […]
Hadakar Kasashen Sahel Alliance, Na Shirin Kafa Rundinar Hadin Guiwa Mai Dakaru 5,000

Hadakar kasashen nan uku na yankin Sahel AES da ta hada Burkina Faso da Mali da Nijar na shirin kafa wata rundunar soji ta hadin gwiwa mai dakaru 5,000. Ministan Tsaron Nijar Janar Salifou Modi ne ya tabbatar da hakan a wata tattaunawa da gidan talabijin na kasar RTN a ranar Talata. Ministan ya bayyana […]
UNRWA : Hare-haren Da Isra’ila Ta Kai A Jenin Sun Raba Iyalai 2,000 Da Muhallansu

Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) ta ce hare-haren da Isra’ila ta kai kan sansanin ‘yan gudun hijira na Jenin da ke gabar yammacin Kogin Jordan da ta mamaye ya janyo asarar rayukan akalla iyalai 2,000 daga tsakiyar watan Disamba. Gwamnatin Isra’ila ta kaddamar da wani mummunan tashin hankali a […]
Yemen Ta Saki Ma’aikatan Jirgin Ruwan Birtaniya Don Goyan Bayan Tsagaita Wuta A Gaza

Kasar Yemen ta ce ta saki ma’aikatan jirgin ruwan dakon kaya mallakin Birtaniya mai suna Galaxy Leader, wanda aka don nuna goyan baya ga Falasdinawa jim kadan bayan da Isra’ila ta kaddamar da yakinta na kisan kiyashi a zirin Gaza a watan Oktoban shekarar 2023. Majalisar Koli ta Siyasa ta Yemen “ta ba da sanarwar […]
Zarif : Iran Ba Ta Da Wata Barazana Ga Tsaron Wasu Kasashe

Mataimakin shugaban kasar Iran mai kula da tsare-tsare dabaru Muhammad Javad Zarif ya ce Iran ba barazana ce ba ga tsaron wata kasa. Zarif ya bayanna hakan ne a wata hira da tashar CNN a taron tattalin arzikin duniya karo na 55 a Davos. ‘’Ina Mai sake nanata cewa Iran ba ta da niyyar kera […]
Yakin Gaza Ya Rusa Dukkan Shiri Da Kuma Tunanin HKI A Yankin Gabas Ta Tsakiya Nan Gaba

Tsohon babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran Mohsen Rezae ya bayyana cewa yakin gaza ko na tufanul aksa ta wargaza dukkan shirin HKI da kuma tunaninta a gabas ta tsakiya. Ya ce duk tare da amfani da karfi mafi muni kan al-ummar gaza, tare da kissan Falasdinawa fiye da 47,000 amma ta kasa samun […]
An Kashe Wani Babban Jami’in Kungiyar Hizbuiiah Na Kasar Lebanon A Yankin Yammacin Bikaa

Wata majiyar tsaro ta kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada labarin cewa wani dan bindiga ya harbe wani babban jami’ii kuma malaman addini na kungiyar Hizbullah a yammacin yankin Biqaa. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya nakalto majiyar tana cewa, wani dan bindiga wanda ba’a ganeshi shi har yanzun, ya harbe Shiekh […]
Mataimakin Shugaban Kasar Iran, Javad Zarif Ya Fara Tattaunawa Da Jami’an Diblomasiyya A Gefen Taron Davos

Mataimakin shugaban kasa kan al-amura na musamman Muhammad Javad Zareef ya gana da jami’am diblomasiyya na wasu kasashe a rana ta farko na taron ‘World Economic Forum” ko taron tattalin arziki na duniya dake guda na a birnin Davos na kasar Swizland. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana cewa Zareef ya gana […]
‘Yan tawayen Kungiyar M23 Sun Kwace IKo Da Wani Sabon Gari A Kasar DRC

Kungiyar ‘yan tawayen ta kwace iko da garin Minova a gabashin kasar DRC wanda yake da muhimmanci akan hanyar zuwa birnin Goma. Mahukuntan kasar ta DRC sun sanar da faruwar hakan a jiya Talata, da hakan ya haddasa ficewar dubban mutane daga yankin zuwa inda suke zaton samun aminci. A cikin makwannin baya- bayan nan […]
Falasdinawa ‘Yan Gwagwarmaya Sun Gargadi Isr’ila Kan Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta

Falasdinawa ‘yan gwagwarmaya sun gargadi Haramtacciyar Kasar Isra’ila kan ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta a Gaza, tare da jaddada hakkinsu na daukar matakin da ya kamata kan hakan. Majiyar ta kara da cewa, bangarorin da ke shiga tsakani ma sun gargadi Isra’ila kan cewa, ci gaba da keta wannan yarjejeniyar zai […]
Shugaban kasar Iran ya bukaci karfafa dangantaka tsakanin kasarsa da Azerbaijan

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana wajabcin bayar da fifiko kan inganta hadin gwiwa tsakanin kasashen Iran da Azarbaijan, yana mai cewa manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ita ce ci gaba da karfafa alaka da makwabtanta. Pezeshkian ya bayyana hakan ne a wata ganawa da ya yi da mataimakin firaministan kasar Azabaijan Shahin Mustafayev […]
Trump Ya Sake Mayar Da Kasar Cuba Cikin Jerin Masu Tallafawa Ta’addanci Bayan Da Joe Shugaban Ya Cire Ta

Fadar mulkin Amurka “White House” ta ba da sanarwan cewa shugaba Donal Trump ya soke cire kasar Cuba daga cikin jerin kasashen da Amurka ta dauka a matsayin masu tallafawa ayyukan ta’addanci. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya nakalto majiyar fadar white House a ranar Litinin, tana cewa wannan matakin zai kara rikicin […]