The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Hanya daya tilo da Iran za ta samu ci gaba ita ce ta ci gajiyar karfin kamfanoni masu zaman kansu na kasar
Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Dole ne tsagaita bude wutar Gaza ta zama mafita ta dindindin a rikicin Falasdinawa da yahudawan sahayoniyya Jakadan kasar Iran kuma
Sabon shugaban kasar Amurka ya bayyana yiwuwar kulla alakar jakadanci tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila nan kusa kadan Sabon shugaban Amurka Donald Trump ya yi magana game da yiwuwar
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Hanya daya tilo da Iran za ta
Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Dole ne tsagaita bude wutar Gaza
Sabon shugaban kasar Amurka ya bayyana yiwuwar kulla alakar jakadanci tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar
Babban limamin Kiristocin birnin Qudus ya bayyana cewa: Dole ne kasashen duniya su dauki nauyin
Babban hafsan hafsoshin sojin Sudan ya yi tsokaci game da takunkumin da Amurka ta kakaba
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da
Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Afganistan ta bada sanarwan cewa kasar Iran ce a gaba da dukkan kasashen makobta da kasar Afganisatan wacce tafi shigo da kayakinta cikin kasar a shekara
Hukumar birnin istambul ta bada sanarwan dakatar da Akram Imamoglu daga matsayinsa na magajin garin birnin Istambul na wucin gadi, har zuwa lokacinda za'a tabbatar da kubutarsa daga abubuwan da
Kasar Rasha ta bayyana cewa dole Moscow da Beijing su shiga shawarwarin tattaunawar nukiliya da Iran. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa,