The latest news and topic in this categories.
Shugabannin kasashen Iran da Rasha sun bayyana cewa; Kulla yarjejeniyar dabarun ita ce ginshikin fadada alakar hadin gwiwa tsakaninsu Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jagoran juyin juya halin Musulunci
Limamin da ya jagoranci sallar Jumu'a a birnin Tehran ya jaddada cewa: Karin matsin lamba daga makiya yana kara Iran juriya da jajurcewa Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a
Sayyed Fadlullahi ya taya al'ummar Falastinu murnar tsayin dakansu da gwagwarmayarsu a fagen kare kai Sayyed Ali Fadlullahi ya taya al'ummar Falastinu murnar nasarar da suka samu ta hanyar cimma yarjejeniyar
Shugabannin kasashen Iran da Rasha sun bayyana cewa; Kulla yarjejeniyar dabarun ita ce ginshikin fadada
Limamin da ya jagoranci sallar Jumu'a a birnin Tehran ya jaddada cewa: Karin matsin lamba
Sayyed Fadlullahi ya taya al'ummar Falastinu murnar tsayin dakansu da gwagwarmayarsu a fagen kare kai Sayyed
Babban jami'in raba agajin gaggawa na Majalisar Dinkin Duniya Tom Fletcher ya ce: "Hukumomin jin
'Yan kasar Sudan 3 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 7 na daban suka
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da
Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Afganistan ta bada sanarwan cewa kasar Iran ce a gaba da dukkan kasashen makobta da kasar Afganisatan wacce tafi shigo da kayakinta cikin kasar a shekara
Hukumar birnin istambul ta bada sanarwan dakatar da Akram Imamoglu daga matsayinsa na magajin garin birnin Istambul na wucin gadi, har zuwa lokacinda za'a tabbatar da kubutarsa daga abubuwan da
Kasar Rasha ta bayyana cewa dole Moscow da Beijing su shiga shawarwarin tattaunawar nukiliya da Iran. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa,