Jogoran Juyin Juya Halin Musulunci: Amurka Tana Kokarin Daukan Fansa Kan Iran Ne

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ce: Amurka na kokarin rama gazawarta a Iran A martanin da Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya mayarwa masu tambaya kan dalilin da ya sa Iran ke tattaunawa da kasashen Turai kuma tana da alaka da su, yayin da ba ta […]
Kasar Iran Ta Saki ‘Yar Kasar Italiya Da Ta Kama Kan Keta Dokokin Kasarta

Kasar Iran ta saki ‘yar jaridar Italiya da ake tsare da ita saboda keta wasu dokokin kasar ta Iran Ofishin fira ministan kasar Italiya ya sanar a cikin wata sanarwa da ta fitar a yau cewa: Mahukuntan Iran sun Cecilia Sala ‘yar jarida ‘yar kasar Italiyan nan da ake tsare da ita a Iran bisa […]
Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Gudanar Da Atisayen Sojinta Na “Manzon Allah Mai Girma Na 19”

Atisayen sojin Iran na “Manzon Allah Mai Girma na 19” yana ci gaba da gudana da jan hankali a matsayin matakin shirin mayar da martini mai girma kan duk wata barazanar makiya An fara kaddamar da atisayen soji mai girma a kasar Iran ne mai taken “Manzon Allah Mai Girma Karo na 19 da ya […]
Sabon Shugaban Amurka Ya Sake Barazanar Murkushe Falasdinawa Domin Neman Hakkinsu Kan Isra’ila

A wani babban kalubale, zababben shugaban Amurka Trump ya sake yin barazana ga Gaza da wani sabon salo A karo na biyu a cikin ‘yan kwanakin nan, zababben shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar da yankin Zirin Gaza Jahannama a ga Falasdinawa, a wani yanayin barazanarsa mai cike da hadari na ci gaba […]
Jagoran JJM Ya Bayyana Cewa Amurka Tana Kura-Kurai So Sai A Wajen Fahintar Kasar Iran

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa a cikin shekarun da suka gabata gwamnatin kasar Amurka yana kurakurai masu yawa dangane da kasar Iran. Jagoran ya kara da cewa yana Magana ne da wadanda suke tsoron abinda yan siyasar kasar Amurka suke fada. Kamfanin dillancin labaran IRNA […]
Kungiyar Hamas Ta Yi Allawadai Da HKI Saboda Mamayar Kasashen Larabawa

Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da HKI a Gaza, da kuma yankin yamma da kogin Jordan ta bayyana cewa, HKI tana shirin kara mamayar kasashen larabawa tare da kasar Falasdinu da ta rika ta mamaye. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Usama bin Hamdan wakilin kungiyar a kasar Lebanon yana fadar haka […]
Jami’an Tsaron Pakistan Sun kashe yan kungiyar Taliban Pakistan 19

Gwamnatin kasar Pakistan ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe yayan kungiyar Taliban Pakistan 19. Kamfanin dillancin labaran Sahan ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana cewa, sojojin kasar sun kai sumame a gawayen garin Pishawar inda suka kashe yayan kungiyar Taliban Pakistan har guda 19 a sumame guda biyu. […]
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Faransa, Ta Ce Zargin Bai Da Tushe

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baghae ya ti watsi da zargin kasar Faransa kan cewa It ace take son wargaza tsarin zaman lafiya a yankin kudancin Asiya. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Baghaei yana fadar haka a nan Tehran, ya kuma kara da cewa, HKI ce abin zargim don […]
Kasashen Afirka: Ba Domin Sadaukar Da Kanmu Ba Da Faransa Ba Ta Sami ‘Yanci Daga ‘Yan Nazi Na Jamus Ba

Kasashen Tchadi da Senegal sun yi wa Faransa tuni akan cewa ba domin sadaukar da kan da kasashen na Afirka su ka yi ba , to da Faransa ba ta sami ‘yanci daga mamayar da ‘yan Nazi su ka yi ma ta ba. Kasashen biyu na Afirka sun yi tir da furucin shugaban Faransa Emmanuel […]
Sojojin Lebanon Suna Cigaba Da Shimfida Ikonsu A Yanukunan Da Sojojin Mamayar HKI Su Ka Janye

A jiya Talata dai sojojin na kasar Lebanon sun isa a yankin “Ra’asu-Nakurah’ da “Alamus-sha’ab’, bayan da sojojin mamayar HKI su ka janye daga cikinsu. Bugu da kari sojojin na Lebanon sun isa yankunan “Beit-Lif” da Dhair- Harfa”. A garin Bintu-Jubail ma dai sojojin mamayar na HKI sun janye, da hakan ya bayar da dama […]
Gwamnatin Iraqi Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Rundunar Sa-Kai Ta Hashdus-Sha’abi

Fira ministan kasar Iraki Muhammad Shiya’al-Sudani wanda ya gabatar da jawabi a wurin bikin zagayowar shahadar jagororin gwgawarmayar kasar, ya bayyana goyon bayan gwamnatin kasar akan rundunar sa-kai ta Hashdus-shabai. An yi bikin zagayowar lokacin shahadar jagororin gwgawarmayar ne da su ka hada janar Sulaimani da Injiniya Abu Mahdi a birnin Bagadaza da can ne […]
Kissoshin Rayuwa Imam Alhassan (a) 02

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya.Shahida Muttahari, ko kuma littafin Mathnawi, na maulana Jalaluddin rumi. Ko kuma dai cikin […]
Kasar Canada Ta Mayar Da Martani Akan Barazanar Donald Trump Na Mayar Da Ita Wata Jaha Ta Amurka

kasar Canada ta bakin Fira Ministanta mai barin gado Justin Trudeau da kuma Ministar harkokin wajenta, Milani Juli ta ce ko kadan kasar ba za ta taba mika kai ga barazanar da zababben shugaban kasar Amurka yake yi na shigar da ita a karkashin Amurka ba. Zababben shugaban kasar ta Amurka Donald Trump wanda ya […]