The latest news and topic in this categories.
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana shirin Tehran na sake bude ofishin jakadancinta a Damascus, a daidai lokacin da ake fuskantar kalubalen da kasar Siriya ke fuskanta makonni biyu bayan da
Gwamnatin Lebanon ta shigar da karar Isra'ila a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya kan ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta. Shafin yanar gizo na Al-Nashra ya bayar
Dakarun kasar Yemen sun sanar da kai farmaki kan birnin Tel Aviv da makami mai linzami kirar "Palestine-2", lamarin da ke nuni da karuwar tashe-tashen hankula a yankin a daidai
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana shirin Tehran na sake bude ofishin jakadancinta a Damascus, a
Gwamnatin Lebanon ta shigar da karar Isra'ila a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya kan
Dakarun kasar Yemen sun sanar da kai farmaki kan birnin Tel Aviv da makami mai
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran ya bayyana cewa karfin
A lokacin ganawarsa da mataimakin firay ministan kasar Rasha, shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai