The latest news and topic in this categories.
Babban daraktan kula da ayyukan zaman lafiya da tsaro na kasa da kasa a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya ce, mamayar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ita ce babban abin
Kamfanin dillancin labaran Parstoday ya bayar da rahoton cewa, Kafafen yada labaran Amurka sun bayyana cewa, rikicin da ke tsakanin Firaministan da Ministan yakin gwamnatin Sahayoniya kan yarjejeniyar tsagaita bude
Tashar talabijin ta Aljazeera ta kasar Qatar ta nakalto majiyar HKI na cewa gwamnatin yahudawan ta amince da tsagaita wuta a Gaza na tsawon kwanaki uku saboda bada dama ga
Tashar talabijin ta Aljazeera ta kasar Qatar ta nakalto majiyar HKI na cewa gwamnatin yahudawan
Jami’i mai kula da al-amuran harkokin wajen tarayyar Turai Josept Borrel, ya bada sanarwan cewa
Wani kamfani mai zaman kansa a nan Iran ya sami nasarar kera motar Bus wacce
Bayanai daga Falasdinu na cewa Isra’ila ta kai sabbin hare hare a a zirin Gaza
Ministocin harkokin wajen kasashen Jordan da kuma na Iran sun tattauna game da rikicin Falasdinu.
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban